b ME AKE NUFI DA TSANTAR SIRRIN ALLAH DA TACACCIYAR GODIYARSA DA YA ZO CIKIN FADIN SARKIN MUMINAI ALI A.S
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

ME AKE NUFI DA TSANTAR SIRRIN ALLAH DA TACACCIYAR GODIYARSA DA YA ZO CIKIN FADIN SARKIN MUMINAI ALI A.S

Salamu Alaikum mene ne ma’anar tsantsar sirrin Allah da tacaccen godiyarsa da ya zo cikin zancen Sarkin Muminai Ali Amincin Allah ya kara tabbata a gareshi?

Salamu Alaikum mene ne ma’anar tsantsar sirrin Allah da tacaccen godiyarsa da ya zo cikin zancen Sarkin Muminai Ali Amincin Allah ya kara tabbata a gareshi?

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

Abinda ake nufi daga garesu shi ne hakika muhammmadiya sune Muhammad da iyalan Muhammad tsira da amincin Allah ya kara tabbata a garesu shi da su, wannan itace Magana da ta shahara a wurin masana wannan fagen.

Wurin Allah muke neman taimako.

Tarihi: [2019/10/17]     Ziyara: [682]

Tura tambaya