Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce » Mene ne sharuddan sallar Juma’a a zamanin Gaiba?
- Hadisi da Qur'an » shin Allah cikin kura’ni yana Magana da mu da abinda zamu fahimta a yarenmu
- Hukunce-hukunce » hukuncin hankali na aiki
- Hukunce-hukunce » Shin yin wasan lido yana halasta a watan Ramadan
- Hukunce-hukunce » wasu abubuwa ne zasu taimakawa mutum waajin bin Allah
- Hanyar tsarkake zuciya » AMSA DA NA BAYAR KAN TAMBAYAR `DAN’UWA ALH ADIL RASHIDI WANDA YA TAMBAYENI GA ME Da YIN SALAH A CIKIN MASALLACIN JUMA’A NA ALAWI DA YAKE A UBAIDIYYA.
- Hukunce-hukunce » Na yi wada da matata alhalin ina azumin nafila
- Hukunce-hukunce » Menene sabubban gaza bada kaffarori uku
- Aqa'id » RIWAYA DA ISNADINTA ZUWA GA MANZON ALLAH (S.A.W)
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Lallai na kasance mai sabawa iyayena
- Hanyar tsarkake zuciya » WANNE AIKI NE ZAI TAIMAKENI KAN KIYAYE FARILLA DA KAURACEWA HARAMUN
- Tarihi » : shin a wanne lokaci fir'auna ya bada umarni kashe yara maza daga `ya`yan banu isra'ila? Ciki kur'ani mun karanta na'uka biyu na kisan, nau'in kisa a lokacin da musa ya riga ma ya zama annabi har ma ya fara bayyanawa fir'una sakon Allah gareshi cikin sur
- Hukunce-hukunce daban-daban » Yaya zanyi na bambanci buri na gaskiya da?na karya
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta a karanta suratul Iklasi da Kafirun cikin sujjada
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Yaya zamu iya tsiwirwirar kyawawan Aklak din muslunci mu kuma kauracewa rubabbun dabi’u miyagu
Salamu Alaikum
Yaya zamu iya tsiwirwirar kyawawan Aklak din muslunci mu kuma kauracewa rubabbun dabi’u miyagu
Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai
Ina muku godiya haka zalika ina godiya ga ubangijina ina yaba masa cikin kowanne hali, amma dangane da samun kyawawan halaye , to lallai dole ne ka zage dantse ka yaki zuciyarka da da ranka mai yawan umarni da mummuna da watsi da aikata zunubai sannan ka kiyaye sauke wajiban da suke wuyanka da kuma kokarin kamanta mustahabbai, dole ka kiyaye wadannan matakai guda uku kamar yanda suke a ilimi Aklak sune: Takliyatu: wanke zuciya daga dukkanin sabo, Tahliyatu: cancanda mata ado da ayyukan alheri, Tajliyatu: yaye ta, hakika na ambaci wadannan matakai lokuta da dama cikin wallafe wallafe na da laccoci nam zaku iya samunsu a Adirshinmu na yanar gizo idan kuna da bukata, ku koma can lallai zaku samu abinda kuke nema zan kasance tareda ku cikin ladan ilimi mai amfani da aiki nagari da yardar Allah daga gareshi ake samun taufiki.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hanyar tsarkake zuciya)
- ku taimaka mana da wani sirri da kuka jarraba
- Wani irin tarbiyya zamuyi wa ‘ya’yan mu
- Zikirin ya hayyu ya `kayyum adadi nawa ne ake wuridinsa shin kun bamu izinin yi daga hallararku
- Shin wanda ya aikata zunubi sannan ya tuba zai iya wusuli zuwa ga mukaman irfani
- Barin karatun Hauza
- na jarrabu da alakada ta sabawa shari’a, mene ne mafita
- Makomar mai wasa da sallah
- Wasiyyah zuwa ga me neman isa ga Irfani
- Wacce siga ce mafi kyawun sigar istigfar
- MUNA BARAR WANI AIKI KO WURIDI DOMIN SAMUN `DA NAMIJI SALIHI