mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

INA CIKIN FAGARNIYA BANI SADAKIN DA ZAN BIYA


Ina cikin rudu bani da kudin da zan biya sadaki kuma akwai wacce nayi baikon auran ta shin ya halasta muyi auran mut’a har zuwa lokacin da Allah zai hore mini kudi sai in gyara auren… yaya ake kulla sigar auran wani lokaci.

 

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

Samun izini mahaifan wacce za a aura wajibi ne cikin auren da’imi, amma a auran wani lokaci yana halasta ba tareda izinin ba da sharadin ka da ya sadu da ita, amma yanda kae kulla sigarsa gas hi kamar haka: (zawwajtuka nafsi ala maharin ma’alum fi mudda ma’aluma) hakan na tabbatuwa bayan sun daidaita kan tsawon lokacin da zai dauka da sadaki , sannan zartar da igiyar auren da niyyar fararwa bawai labartarwa ba, daga baya sai ya amsa mata da fadin (kabiltu). Allah ne masani, sannan sadaki zai iya kasancewa ajalan kan wuyan miji bsai gamsuwar mahaifin yarinya ko karkashin laminta da sa hannun hukuma.

Wurin Allah ake neman taimako.
Tarihi: [2019/10/26]     Ziyara: [469]

Tura tambaya