mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

DANGANTAKAR MARTABOBI TSAKANIN ALLAH DA SARKIN MUMINAI

Shin dangantakar martabobo tsakanin Allah ta’ala da Sarkin muminai martabobin na Allantaka kadai, ina martabobin ubangijintaka shin Sarkin Muminai yana tarayya da Allah ta’ala cikinsu?
Samahatus Assayid Adil babban malamin addini Allah ya dawwamar da inuwarsa.
Salamu Alaikum wa Rahmatullahi ta’ala wa barakatuhu.
Tambaya ta abinda Allama Assayid Abdullahi Shubbar Allah ya jikan rai ya ambata cikin littafin Masabihul Anwar fi Halli Mushkilat Akbar juz 2 sh 319 hadisi na 171 abinda aka rawaito daga cikin fadinsa:

عن امير المؤمنين عليه السلام قال أنا اصغر من ربي بسنتين
Ina kasa da ubangijina da shekaru biyu.

Malamin ya dora wannan Magana kan fuskoki guda biyu, fuskar farko: abinda ake nufi daga Kalmar rabbu cikin hadisin shine ma’anarta ta hakika ubangiji da gaske, sannan abinda ake nufi daga shekara biyu shine rutubobi guda biyu ma’ana dukkanin martabobin kamalar samuwa mudlaka ta samu gareni in banda martabobi guda biyu sune martabar Allantaka da ta wajabcin samuwa da martabar annabtaka, sannan a bisa kaddarawa ta biyu abinda ake nufi ubangiji da ma’anar majaziya ba hakika ba sannan abin nufi daga Rabbul majazi shine mai rainonsa mai tarbiyantar da shi wanda shine Annabi (s.a.w).
Natija shine Imam (a.s) ya tabbatarw ada kansa tsarkaka da girma cikin martabar wilaya mudlaka wacce take ta tattaro dukkanin martabobin kamala in banda Allantaka da wajabcin samuwa, babu kokwanto cikin kasantuwarsa ya tattaro dukkanin martabobi da mukamai in banda wadannan guda biyun.

tambaya da ishkali, shin martabobi tsakanin Allah ta’ala da Sarkin Muminai amincin Allah ya kara tabbata a gareshi na cikin Allantaka kadai? Ina martabar ubangijintaka shin yana tarayya da Allah cikin wannan martaba?
A ina ne a lugga ind akai bayanin lafazin sunna da ma’anar martaba?

wani wanda bai gamsu da bayanin Assayid Abdullahi Shubbar ba ya tambaye ni shin ya halasta Kenan a kirayi Manzon Allah (s.a.w) da sunan ubangijin shugabanmu Sarkin Muminai (as) dogaro da wannan tawili da Assayid Shubbar yayi?

haka zalika ayoyin Kur’ani

( بسم الله الرحمن الرحيم .قل من رب السماوات والأرض قل الله )
Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai. Kace wane ne ubangijin sammai da kasa kace Allah ne.
Da wata ayar mai girma da take cewa:

( يدبر الامر يفصل الايات لعلكم بلقاء ربكم توقنون )
Yana gudanar da lamari yana faifaice ayoyi tsammaninku kwa samu yakini da haduwa da ubangijinku.

Dogaro da tawili zai zama ana nufin Manzon Allah (s.a.w) ko maulana Sarkin Muminai (as).

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai
Hakika Allah yayi tajalli da sunayensa cikin halittu cikin Muhammad da iyalan Muhammad yana tajalli da dukkanin sunaye in banda sunansa mafi girma da yake dauke da ma’anar Allantaka wannan suna baya tajalli cikin halittu, saboda haka ne ma bayani ya zo daga garesu ku tsarkake mu daga Allantaka da ubangijintaka ku fadi duk abinda kuka so cikin sha’aninmu ba zai ku kai ga kurewa ba, da wannan bayani ne ubangiji yana tajalli cikin bawansa kamar yanda ake cewa mai gida ubangijin gida ko iyayen gijin gida uwa da uba.
Sannan Kalmar rabbu tana da ma’anoni daidai har guda biyar, idan ta kasance da ma’anar Allantaka to wannan ma’ana ta kebantu da Allah matsarkaki shi kadai, amma sauran ma’anoni kamar Shaik da Assayid lallai suna daga abinda yake ratayuwa da mutum.
Sannan cikin istimali majazi babu bukatar babu bukatar dole sai ya samu a luggance sannan zai a kafa dalili da shi kadai dai ana kafa hujja da lugga cikin istimali hakiki, amma cikin majazi samuwar alaka da dangantaka tana wadatarwa, domin neman Karin bayani kana iya duba ilimin balaga ko littafin Almudawwal ko Almuktasarul ma’ani ko littafin Balaga Wadiha.
Wurin Allah muke neman taimako.

Tarihi: [2019/10/27]     Ziyara: [603]

Tura tambaya