mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

INA SON ALLAH INA NEMAN YARDARSA DA YARDAR MUHAMMAD DA IYALANSA A.S

Hakika ina son Allah ina kuma kaunar samun yardarsa da yardar Muhammad da iyalan Muhammad yanzu babu abinda nake kwadayi in banda wannan shine kololuwar burina, sai dia cewa kuma raina bai karfafata, takaitawa ta mamayeni, lokaci na ta tafiya ba tareda nayi tanadin guzuri b, ni matashiya ce, galibin samarin suna da wata karkata ga wani malamin Hauza ko malamin Jami’a, amma ni ban san wanne zan zaba ya zama murshidi na ba?

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

Kiyi riko da Zainab amincin Allah ya kara tabbata a gareta lallai ita kofa ce daga kofofin Alla, lallai ita tana ji tana gani ki kulla alaka ta ruhi tareda ita, lallai za ta taimake ki saboda ita soja ce daga sojojin Allah matsarkaki

(والذين جاهدوا فينا لنهدينهم سُبلنا)

Wadanda suka dage cikin mu lallai zamu shiryar da su tafarkunanmu.

Shiriyar Allah tana tajalli cikin misalin shugabarmu Zainab Haura’u da mahaifiyarmu Zahara amincin Allah ya tabbata a garesu, ki nemi tsani dasu cikin sairi da suluki zuwa ga Allah lallai su haske ne cikin hanyar Arifai maza da mata Allah ne abin neman taimako, haka zalika ki dauki Kalmar farinciki daga garesu kamar yanda ya zo cikin hudubar Zainabul Haura’u da hudubar Zahara amincin Allah ya kara tabbata a garesu

Tarihi: [2019/10/28]     Ziyara: [455]

Tura tambaya