Deprecated: __autoload() is deprecated, use spl_autoload_register() instead in /home/net25304/al-alawy.net/req_files/model/htmlpurifier-4.4.0/HTMLPurifier.autoload.php on line 17
WANNE AIKI ZASU TAIMAKAWA MUMINI CIKIN RIKO DA FARILLAI DA NESANTAR HARAMUN
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

WANNE AIKI ZASU TAIMAKAWA MUMINI CIKIN RIKO DA FARILLAI DA NESANTAR HARAMUN

Salamu Alaikum
Wadanne ayyuka ne zasu taimaki Mumini su tallafa masa kan kiyaye riko da wajibai da kauracewa ayyukan haramun da kara kaimin cikin ayyukan mustahabbi musammam ma ayyukan da zasu datar da shi zuwa ziyartar wurare masu tsarki a duk shekara ko da kuwa sai daya ne

Salamu Alaikum

Wadanne ayyuka ne zasu taimaki Mumini su tallafa masa kan kiyaye riko da wajibai da kauracewa ayyukan haramun da kara kaimin cikin ayyukan mustahabbi musammam ma ayyukan da zasu datar da shi zuwa ziyartar wurare masu tsarki a duk shekara ko da kuwa sai daya ne.

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

Ka koma ka duba littafin da na rubuta shi cikin Risalar (Kaifa Akunu Muwaffakan fil Hayat) akwai a sayit mun gode

Tarihi: [2019/10/28]     Ziyara: [459]

Tura tambaya