mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

SHIN YA HALASTA A KARANTA ADDU’A DA YAREN DA BANA LARABCI BA

Shin yana halasta a karanta addu’a da sauran yarurruka da ba larabci ba

Shin yana halasta a karanta addu’a da sauran yarurruka da ba larabci ba

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

Hakika addu’a na nufin yankewa zuwa ga Allah ya halasta a yita da kowanne irin yare sai dai cewa mustahabbi ce ayi ta da larabci musammam addu’ar da ta zo daga Ahlil-baiti Amincin Allah ya kara tabbata a garesu da addu’o’in da suke cikin Kur’ani mai girma

Tarihi: [2019/11/3]     Ziyara: [478]

Tura tambaya