b ME AKE NUFI DA MAKIYIN MAKIYINA ABOKINA NE ABOKIN MAKIYINA MAKIYINA NE….
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

ME AKE NUFI DA MAKIYIN MAKIYINA ABOKINA NE ABOKIN MAKIYINA MAKIYINA NE….

Salamu Alaikum. Samahatus Ayatullahi Assayid Adil-Alawi (H) cikin daya daga laccocinku da kuke akan mimbari kun kasance kuna sharhin daya daga addu’o’i sai kuka kawo wata riwaya daga Sarkin Muminai (a.s) wacce ta kunshi abinda zan fada yanzun nan: (makiyin makiyina abokina ne abokin makiyina makiyina ne har zuwa karshen riwayar)
Ko zaku taimaka mana da bayanin inda kuka samo hadisin, Allah ya amfanar da al’umma da iliminku

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

Riwayar zaka sameta a Nahjul balaga (makiya kashi uku ne haka ma masoya kashi uku ne)

Wasiyyar Sarkin muminai amincin Allah ya kara tabbata a gareshi, wasiyya ta 295

Tarihi: [2019/11/5]     Ziyara: [495]

Tura tambaya