mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

SHIN ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) IMAMI NE


Ya zo cikin ba’arin riwayoyi cewa Annabi Muhammad (s.a.w) ya kasance Imami a lokacin Adamu yana tsakankanin ruwa da yunbu da tabo ko kuma mu ce kasa ma’ana dai gabanin wannan duniyar, sai dai cewa kuma mun samu sai da ya kai ga cika shekarun 40 a aiko masa da sako matsayin manzo, to a yaushe ne ya samu mukamin Imamanci? Mene ne ra’ayin su Akaramakalallahu kan wannan batu?

 

Ya zo cikin ba’arin riwayoyi cewa Annabi Muhammad (s.a.w) ya kasance Imami a lokacin Adamu yana tsakankanin ruwa da yunbu da tabo ko kuma mu ce kasa ma’ana dai gabanin wannan duniyar, sai dai cewa kuma mun samu sai da ya kai ga cika shekarun 40 a aiko masa da sako matsayin manzo, to a yaushe ne ya samu mukamin Imamanci? Mene ne ra’ayin su Akaramakalallahu kan wannan batu?

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Hakika manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata a gareshi da iyalansa tsarkaka shine mafi daukakar halittun Allah daga dukkanin geffan biyu geffan mutum (kace ni mutum ne irinku) da geffan mala’ikantuwa (ana yin wahayi zuwa gareni) kowanne guda yana kebance da sha’aninninkam daga cikin sha’anin malakutiya akwai halittarsa ta haske, Allah matsarkaki haskensa da ruhinsa ya fara halitta kamar yanda ya zo cikin jumlar hadisai

 ( أوّل ما خلق اللّه‏ نوري وروحي )

Farkon abinda Allah ya fara halitta shine haske na da ruhina.

Da wannan sha’ani na malakuti da da haske Allah ya siffanta shi da Annabta ya daukaka shi da cikamakin Annabawa da manzanni, daga nan ya kasance Annabi daidai lokacin da Adamu yake kasa da turbaya, ma’ana cikin farkon halittarsa ta haske da ruhi da daukaka kamar yanda yake wurin Arifai masana hakika muhammadiya wacce ta kasance gabanin halitta da dubban shekaru daga shekarun lahira, Allah ne masani, sannan bayan kasancewa halitta ta farko gamammiyar Annabta mai gudana cikin halittu, dukkanin Annabi kadai ana kwarara masa faila daga hakika muhammadiya nuraniya kamar yanda Muhammad (s.a.w) ya kasance rahama ga dukkanin talikai kuma tsanin faila mafi tsarkaka bisa la’akari da mukamin wahidiya da mukamin Ahadiya kamar yanda yake a Irfanul nazari, idna ya kasance hakato lallai shi fa hujjar Allah ne na farko,  dukkanin hujja wanda ba da ban shi ba da kasa to kisfe da wanda ke cikinta to shi Imami ne, shine dayan zamaninsa da babu tankarsa, lallai Annabi zai iya haduwa da wani Annabin daban, sai dai cewa shi Imami hujjar Allah ne kan bakin dayan halittu kuma shi ya kasance kwaya a lokacinsa, idna aka samu wani Imami na biyu a lokacin kamar misalin Hassan da Husaini amincin Allah ya kara tabbata a garesu to lallai na biyun zai zama cikin inuwar na farko imamanci na farko zai zama shine yake aiki na biyu kuma na jira nan gaba, manzon Allah (s.a.w) ya kasance Annabi kuma Imami, ba kamar kakansa Annabi Ibrahim Kalilullahi (a.s) wanda imamanci ya zo masa bayan Annabta, amma batun shekaru 40 wannan ana Magana ne kan turo shi da aiko shi bawai asalin Annabtar ba.
Tarihi: [2019/11/27]     Ziyara: [516]

Tura tambaya