b RIWAYAR DA TAKE BAYANIN GIRMAMAR DUK YARINYAR DA TAKE DA SUNA FATIMA DA HANA DUKANTA DA YI MATA FADA SHIN TA HADO SAURAN SUNANNAKIN FATIMA
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

RIWAYAR DA TAKE BAYANIN GIRMAMAR DUK YARINYAR DA TAKE DA SUNA FATIMA DA HANA DUKANTA DA YI MATA FADA SHIN TA HADO SAURAN SUNANNAKIN FATIMA

Salamu Alaikum riwayyar na da take umarni da girmama duk mai suna Fatima kuma ta tsawatar kan gangancin dukanta da daga mata murya don yi mata shin wannan riwaya ta hado da sauran sunannankin Fatima (a.s) kamar misalin Azzahra da Batula da sauran sunannakin nata.
Allah ya datar daku zuwa ga abinda yake so ya kuma ke yarda da shi muna barar addu’a daga gareku lallai muna cikin tsananin bukatar addu’arku mai albarka.

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

Idan muka daskare a kan riwayar muka tsuke tunanin mu zai zama dole mu iyakance hakan kan iya sunan (Fatima) kamar yanda wannan shine abinda ba’ari daga Akbariyun masu riko da zahirin hadisi, amma idan muka riki ka’idar Tankihul manadi da wahdatul milak lallai zamu iya kaiwa ga natijar yalwatuwar hukuncin kamar yanda wannan shine abinda masana malaman Ilmul Usul suke a kai kuma shine ra’ayin da muka zaba,

Tarihi: [2019/12/4]     Ziyara: [480]

Tura tambaya