Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hanyar tsarkake zuciya » Ina fama da yawan wasi-wasi da sha’awa
- Hadisi da Qur'an » Menene tabbacin isnadin matanin hadisin kisa?
- Aqa'id » Mene ne ma’anar Kalmar Baduhu
- Hanyar tsarkake zuciya » Wasiyyah zuwa ga me neman isa ga Irfani
- Hukunce-hukunce » furucin kalmomin larabci a sallah
- Hukunce-hukunce » Yadda za a gama auren mutu’a
- Aqa'id » INA SON KU YI MINI WASICCI DA WATA HANYA ZUWA GA IMAM MAHADI (AS)
- Aqa'id » Ta yaya zamu iya tabbatar da imamanci Mahadi (Af) da tabbatattun dalilai da yakini
- Hadisi da Qur'an » fahimtar addini 2
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tayaya mutum zai iyacin nasara akammakiyan sa
- Hukunce-hukunce » Shin al’adar boye ta haramta
- Aqa'id » A wacce fuska ce Imam (as) yayi kamanceceniya da Annabi Musa (as) kamar riwaya ta ambata
- Aqa'id » INA BUKATAR KU KOYAR DANI IRFANI DOMIN IN SAMU KUSANCI ZUWA GA UBANGIJINA
- Hukunce-hukunce daban-daban » Ta yaya zan kubuta daga mummunan mafarki
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Salamu Alaikum
Hadisi ya zo cikin littafin Attauhid na Shaik Saduk cikin babin Sawabul Muwahiddin:
Salamu Alaikum
Hadisi ya zo cikin littafin Attauhid na Shaik Saduk cikin babin Sawabul Muwahiddin:
( عن أبي ذر - رحمه الله - قال: خرجت ليلة من الليالي فاذا رسول الله صلى الله عليه واله وسلم يمشي وحده ليس معه إنسان، فظننت أنه يكره أن يمشي معه أحد، قال: فجعلت أمشي في ظل القمر، فالتفت فرآني، فقال: من هذا؟ قلت: أبوذر جعلني الله فداك، قال: يا أبا ذر تعال، فمشيت معه ساعة، فقال: إن المكثرين هم الاقلون يوم القيامة إلا من أعطاه الله خيرا فنفح منه بيمينه وشماله وبين يديه ووراء ه وعمل فيه خيرا، قال: فمشيت معه ساعة، فقال: اجلس ههنا، وأجلسني في قاع حوله حجارة، فقال لي: إجلس حتى أرجع إليك، قال: وانطلق في الحرة حتى لم أره وتوارى عني، فأطال اللبث، ثم إني سمعته صلى الله عليه واله وسلم وهو مقبل وهو يقول: وإن زنى أن سرق، قال: فلما جاء لم أصبر حتى قلت: يانبي الله جعلني الله فداك من تكلمه في جانب الحرة؟ فإني ما سمعت أحدا يرد عليك من الجواب شيئا، قال: ذاك جبريئل عرض لي في جانب الحرة، فقال: بشر أمتك أنه من مات لا يشرك بالله عزوجل شيئا دخل الجنة، قال: قلت: ياجبرئيل وإن زنى وإن سرق؟ قال: نعم وإن شرب الخمر .)
An karbo daga wurin Abu Zarri Allah yayi masa rahama- ya ce: na fito a cikin wani dare daga darare kwatsam sai na ga Manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata a gareshi da iyalansa yana tafiya shi kadai babu kowa tareda shi, sai na yi zaton baya son tafiya ne tareda kowa, sai na dinga sadadawa cikin inuwar wata sai ya waiwayo sai ya ganni, sai ya ce: waye wannan? Sai nace: Abu Zarri Allah ya sanya fansarka, ya ce: ya Abu Zarri taho mana zo mana, sai na tattaka na tafi tareda shi zuwa dan wani kankanin lokaci, sai ya ce: hakika masu yawaitawa suna yan kadan ranar kiyama face wanda Allah ya bashi wani alheri sai yayi kyauta daga gareshi da damansa da hangunsa da gabansa da bayansa ya aikata alheri cikinsa, ya ce: sai na kara tattakawa kadan tareda shi, sai ya ce zauna a nan sai ya zaunar dani cikin wnai fili da yake kewaye da duwatsu ya ce mini: zauna ka jira har sai na dawo, ya ce: sai ya tafi har ya bacewa idanuna, sai ya zama ya jima bai dawo ba, sannan sai na ji Manzon Allah (s.a.w) a halin fuskantowarsa yana cewa: ko da kuwa ya aikata zina da sata, ya ce: yayin da ya zo gareni sai na kasa hakuri n ace: ya Annabin Allah Allah ya sanya ni fansarka da wanene kake Magana a gefan wannan wuri mai duwatsu ? ni banji sautin wani mutum da yake Magana da kai ba, ya ce: tareda Jibrilu na kasance ya zo mini a gafen wannan wuri mai duwatsu ya ce: kayi bushara zuwa ga al’ummarka cewa duk wanda ya mutu baya shirka da Allah Azza wa Jalla zai shiga Aljanna, ya ce: nace ya Jibrilu ko da ya aikata zina da sata? Ya ce na’am ko da ma ya sha giya.
Yayin da na karanta wannan hadisi sai wasu yan tambayoyi suka fado cikin kwakwalwata da farko dai wannan hadisi ingantacce mana kuwa? Idan isnadinsa bai inganta ba shin cikin mataninsa akwai bakunta ma’ana Nakaratu? Tambaya ta biyu menene ma’anar mutum ya kasance musulmi mai dayanta Allah ko da kuwa ya aikata zina da sata tareda haka zai shiga aljanna?
Muna fatan zaku bamu amsa kan wadannan tambayoyi da suke kaikawo cikin kwakwalwata suka gigita ni.
Muna barar addu’a daga gare ku.
da sunan Allah mai
Rahama mai jin kai
ma’ana dai shi ne Allah matsarkaki madaukaki zai datar da shi da tuba daga aikata wannan miyagun laifuka gabanin mutuwarsa, babu shakka cewa duk wanda ya fadi Kalmar tauhidi yana mai tsarkake niyya an yafe masa zunubansa kuma zai shiga aljanna, sannan alamar tsarkakar niyyarsa shi ne a same shi yana taka tsantsan daga aikata haramun, jigo shi ne ya mutu mumini yana mai tsarkake Allah da daynata shi idan ko ba haka ba lallai daga cikin mutane akwai wanda imaninsa na ajiya ne an ajiye shi wurinsa za a karbe shi lokacin kakin mutuwa da barin duniya Allah ka tsaremu, sannan da ace ya kasance mai tsarkin Imani to lallai kyawawan ayyuka suna goge munana sai Allah ya gafarta masa ko da kuwa yayi sata hakan ya zo cikin misalin kaddarawa da bada misali ma’ana Allah zai datar da shi zuwa ga tuba sai ya bar duniya yana mai tuba kuma hakika Allah yana gafarta zunubai baki daya in banda shirka.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hadisi da Qur'an)
- Shin kur’ani a jirkice yake
- SU WANENE WADANDA KALMAR YABO TA GABATA A KANSU
- MUNA BUKATAR KARIN BAYANI KAN WANNAN RIWAYAR
- MENENE RA’AYINKU KAN LITTAFIN MASHRA’ATUL BIHARUL ANWAR DA SHAIK ASIF MUHSINI YA WALLAFA
- Menene dalili kan rashin shardantuwar ingancin isnadi cikin riwayoyin da suke kunshe da bayanin mu’ujizozi da karamomi
- Kalamanku haske ne
- Menene tabbacin isnadin matanin hadisin kisa?
- Shin dukkanin abinda ya zo a Nahjul-Balaga ya tabbata ya inganta ko za ayi binciken ingancin sa
- wanene yake daukaka darajar masu ilimi da masu takawa
- Zantukanku haske