Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce » Na yi auren mutu’a tareda wani mutum
- Hukunce-hukunce » Salar qasaru
- Hukunce-hukunce daban-daban » Mene ne ra’ayinku kan dabbakuwar wata cikin burujin akrab shin zamu yi aiki da hisabin istiwa’i ko kuma da hisabin rasadi (surar zanen kunama)?
- Hukunce-hukunce » Wacce mace ce take kasantuwa muharrama
- Hanyar tsarkake zuciya » neman izinin zikirin yunusa?
- Hukunce-hukunce » Ya za ai da macen da tayi watsi da yin aure saboda fakewa da wani dalili
- Hanyar tsarkake zuciya » Wacce siga ce mafi kyawun sigar istigfar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tayaya mutum zai iyacin nasara akammakiyan sa
- Aqa'id » Yaya zaku martini kan shehin wahabiyawa adnan ar’ur da irin cin mutuncin da yake muku ko kuma dai abin da yake fada gaskiya ne kanku mazhabar taku baki dayanta karya ce?
- Aqa'id » Bayanin ma’anar maganar Sahibul Asri (Af)
- Hukunce-hukunce » Shin kun yarda da mustahabbanci karanta du’a tawajju cikin sallolin farilla bayan kabbarar harama kafin fatiha
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda ya taba Tsaka
- Aqa'id » INA BUKATAR KU KOYAR DANI IRFANI DOMIN IN SAMU KUSANCI ZUWA GA UBANGIJINA
- Aqa'id » Shin daga Azzahra (as) aka halicce mu?
- Aqa'id » Me nene banbanci tsakanin sufanci da irfani?
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Menene ra’ayinku dangane da littafin nan da Shaik Asif Muhsini ya wallafa mai suna Mashra’atul Biharul-Anwar?
Menene ra’ayinku dangane da littafin nan da Shaik Asif Muhsini ya wallafa mai suna Mashra’atul Biharul-Anwar?
Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai
Hakika Shaik Asif Muhsini yana da hanyarsa da yake gini kanta cikin tankade da tace riwayoyi bisa ra’ayinsa da ya zaba yana ganin raunanar da yawa-yawan riwayoyin da aka nakalto musammam ma cikin littafin Bihar babban laburaren shi’a, sai dai cewa akwai manyan malamai da suka saba da wannan ra’ayi nasa cikin maginarsa a ilmin dirayatul hadis akwai masu dogaro da da yawa-yawan riwayoyin da suka zo cikin Bihar kamar yanda wannan shine ra’ayin da muka zaba, Allah ne masani, hakika na ambaci jumla daga hususiyar littafin Bihar cikin yar karamar mujalla mai suna Sahifatul Kazimaini buga na 190-191 zaka sameta a sayit dinmu na yanar gizo
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hadisi da Qur'an)
- AKWAI WATA RIWAYA DA ISNADINTA DA AKA JINGINA ZUWA GA MANZON ALLAH (S.A.W)
- Zantukanku haske
- BABU WANI ZUNUBI DA YAKE RABA MUMINI DA IMANINSA
- Shin kur’ani a jirkice yake
- ME NENE MA’ANAR AYAR KUR’ANI DAKE CEWA: KA CE BABU ABINDA ZAI SAME MU FACE ABINDA ALLAH YA
- MENE NE INGANCIN WANNAN RIWAYA
- Mene ne banbanci tsakanin duniya da kasa?
- WACCE ALAKA CE TSAKANIN ZIYARAR IMAM ALIYU ARRIDA DA WATAN RAJAB
- shin Allah cikin kura’ni yana Magana da mu da abinda zamu fahimta a yarenmu
- fahimtar addini 2