b WACCE ALAKA CE TSAKANIN ZIYARAR IMAM ALIYU ARRIDA DA WATAN RAJAB
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

WACCE ALAKA CE TSAKANIN ZIYARAR IMAM ALIYU ARRIDA DA WATAN RAJAB

Ya zo cikin ayyukan mustahabbi cikin watan Rajab cewa akwai ziyartar Imam Aliyu Arrida sabida muna tambaya ko akwai wata alaka da dangantaka tsakanin abubuwan guda biyu

Ya zo cikin ayyukan mustahabbi cikin watan Rajab cewa akwai ziyartar Imam Aliyu Arrida sabida muna tambaya ko akwai wata alaka da dangantaka tsakanin abubuwan guda biyu

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

Allah da Manzonsa sune mafi sani, ta iya yiwuwa tunda shi Rajab yana daga watanni  masu Alfarma guda hudu Rajab Zul Ka’ada Zul Hijja Muharram, shi kuma hakika Arrida amincin Allah ya kara tabbata a gareshi yana daga Imamai guda hudu da aka tsago sunayensu daga sunan Allah Aliyul A’ala, wannan yana daga abinda yake shiryarwa kan tsarkakar watan Rajab da ziyarar Imam Arrida amincin Allah ya kara tabbbata a gareshi.

Tarihi: [2019/12/16]     Ziyara: [549]

Tura tambaya