b TAREDA IKLASI DA TSARKAKE NIYYA BAMU BUKATAR KOWANNE IRIN MARJA’I
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

TAREDA IKLASI DA TSARKAKE NIYYA BAMU BUKATAR KOWANNE IRIN MARJA’I

Kowanne mutum daga cikinmu idan yayi aiki cikin tsarkaka da tsarkakakkiyar niyya shi yana daga cikin sojojin Imamul Hujja (a.s) babu bukatar koyi da Marja’i

Kowanne mutum daga cikinmu idan yayi aiki cikin tsarkaka da tsarkakakkiyar niyya shi yana daga cikin sojojin Imamul Hujja (a.s) babu bukatar koyi da Marja’i

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

Wannan Magana tana daga wahayin Shaidan, lallai yanda al’amarin yake aiki yana inganta ya kuma kasance tsarkakakke idan an dauko shi daga wurin Ahlinsa, idan ko ba haka ba zaka samu dan sunna yana da’awar cewa ni ina aiki da iklasi bana bukatar Imami, haka zaka samu Bayahude da Kirista duk suna fadin haka suna cewa tunda suna aiki da iklasi da tsarkakkar niyya basu bukatuwa zuwa ga Annabin muslunci.

Tarihi: [2019/12/16]     Ziyara: [666]

Tura tambaya