b Menene ma'anar fikra (tunani) cikin hadisi
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Menene ma'anar fikra (tunani) cikin hadisi


Assalamu Alaikum Sayyidna Fadil Almurabbi mai Nasiha ina neman ku yi mini Sharhin hadisin na na Imam Sadik (a.s) da yayi kira ayi tunani cikin
Assalamu Alaikum Sayyidna Fadil Almurabbi mai Nasiha ina neman ku yi mini Sharhin hadisin nan na Imam Sadik (a.s) da yayi kira ayi tunani cikin hadi.
Allah ya saka muku da alheri. 
Da sunan Allah mai rahama mai jin 'kai 
tana da ma' anoni da fuskoki mafi kusa-kusa shine yin tunani cikin girman ubangiji har takai ga duk wani koma bayan Allah ya ƙanƙanta a idonka sai son ubangiji ya mamayeka baki ɗaya, an tambayi Imam Sadiƙ Amincin Allah ya ƙara tabbata a gareshi  kan soyayyar jeka na yika ma'ana soyayyar ɗiya mace ko son duniya sai Amincin Allah ya ƙara tabbata a gareshi yace:

 (قلوب خلت عن ذكر الله فأذاقها الله حبّ غيره)
su zukata ne da suka wofinta da ambaton Allah sai ya ɗanɗana musu soyayyar waninsa.
domin neman ƙarin bayani sai ko koma adireshin Alawy.net ƙarƙashin littafi mai taken 
 
(حب الله نماذج وصور)
 wurin Allah muke neman taimak
Tarihi: [2020/4/4]     Ziyara: [421]

Tura tambaya