b tafiya cikin watan Ramadan Mai albarka
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

tafiya cikin watan Ramadan Mai albarka

ina cikin Kasar Lebanon amma mijina zai tafi kasar Tanzaniya domin wasu ayyuka sai dai cewa har zuwa kwanaki nawa zai zauna a can sabida baya tsammanin zai zauna zuwa kwanaki goma amma dai babu tabbaci, shin zai iya daukar azumi?

da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai 
matukar yana cikin kokwanto kan adadin kwanamin da zai zauna tsakanin kwanaki goma ko kasa da haka to yana cikin hukuncin Mai azumi dole yayi kasaru ya kuma ya sha azumi  
Tarihi: [2020/4/23]     Ziyara: [471]

Tura tambaya