mauro,i daban-daban
Taambayoyin karshe
Wasu daga cikin tambayoyi
Tambayoyin da akafi karantawa
Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hanyar tsarkake zuciya » Mene ne banbanci tsakanin ruhananci da irfani
- Aqa'id » Shin an tsarkake Annabawa (as) daga aikata zunubi
- Aqa'id » Aikata zunubi bai fitar da mumini daga imanin sa shin wannan riwaya ta inganta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin zai iya yiwuwa ayi suluki zuwa ga Allah a kauda hijaban duhu ba tare da tallafin cikakken malami ba?
- Aqa'id » Ta wace hanya zan bi na isah ga malaman tarbiyya?
- Aqa'id » SHIN MANZON ALLAH IYA WANDA YAKE DA DANGANTAKA DA SU KADAI ZAI CETA
- Aqa'id » Wani rawar gani baligi ya kamata ya taka a yayin da yaji ihu?
- Hukunce-hukunce » Shin yana halasta a yi sallah a wurin da aka saye shi da kuɗaɗen kwace shin za ai la’akari da wajen a matsayin wurin kwace.
- Aqa'id » Menene banbancin tsakanin makarantar Ilmul Kalam da makarantar Falsafa
- Hukunce-hukunce » INA CIKIN FAGARNIYA BANI SADAKIN DA ZAN BIYA
- Hanyar tsarkake zuciya » ta kaka zamu sanya mamaci ya samu debe haso cikin Kabarinsa
- Hukunce-hukunce daban-daban » Mene ne ingancin sanannan littafi nan da ake kira (Hallalul Mashakil) shin mustahabancinsa ya tabbata
- Aqa'id » ta yaya zan iya kaiwa ga cimma samun ma’arifa
- Hukunce-hukunce » Na yi wada da matata alhalin ina azumin nafila
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
shin sallar Raga'ib ta zo daga Gasgatattun marawaita daga Ahlul-baiti amincin Allahbya tabbata a garesu?
mene ne ra'ayin ku dangane da it
mene ne ra'ayin ku dangane da it
shin sallar Raga'ib ta zo daga Gasgatattun marawaita daga Ahlul-baiti amincin Allahbya tabbata a garesu?
mene ne ra'ayin ku dangane da ita?
da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai
mun tafi kan ka'idar Attasamuhu fi adillatul sunan da ma'anarsa ta uku, kamar yanda mun yi bayani filla-filla cikin darasin da muke bayarwa a bahasul karijul Fikhi wal Usul, babu laifi yin sallar Raga'ib da niyyar neman kusancin Allah ko da kuwa isnadin riwayarta bai inganta ba, sabida dogara da riwayar Man balagahu.
Allah ne mafi sani
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce)
- Hukunci Irshadi da Maulawi
- Dangane da hadisin: bawana ba zai gushe ba yana samun
- Shin ya halasta tareda wanda suka shelanta idi
- Menene Hukuncin Wanda Yashiga Da Waya Bayi Yanajin Wa'azi
- ta yaya zan magance matsalolin istimna'i a > tattare dani?
- Tambaya;wata hanyace akebi domin gano wanda yafi kowa sani a tsakanin maraji’i?
- meye inganci sallan idid a jam'i
- Yana halasta mutum ya tafi jihadi ba tare da izinin Mahaifansa ba
- Idan mukallafi yayi sallah kan lokaci ya kuma nesanci zunubai iya iyawarsa shin haka na nufin sallarsa ta karbu ko da kuwa yana ganin kansa mai zunubi da wasiwasi
- Tambaya atakaice: me yasa a musulunci akwai wurare da aka bada dama dukan yaro karami?