b Mene ne hukuncin wanda ya taba Tsaka
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mene ne hukuncin wanda ya taba Tsaka

Salamu Alaikum.
na taba tsaka jikina a jike amma ban kasheta ba.
Salamu Alaikum. 
na taba tsaka jikina a jike amma ban kasheta ba. 
da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai 
taba Tsaka baya haifar da najastuwar jiki ko kaya. 
Allah ne masani
Tarihi: [2020/5/9]     Ziyara: [452]

Tura tambaya