mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Shin Imami shine magajin siffofin haske daga Annabawa

Assalamu Alaikum
Ina fatan samun amsa daga gareku.
Ya zo cikin Ziyaratu Waris shin Imamu Husaini shine Magajin siffofin haske daga? Annabawa
( السلام على وارث عيسى روح الله )
Amincin Allah ya ƙara tabbata kan Magajin Isa Ruhullahi.
Ko kuma dai au Annabawan ne suka gaji sifffofin daga wurin Imam bisa la'akari da shi matsayin Asali cikin haske, sabida haka si Annabawan ne Magada???

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai
Lallai shi Magajin dukkanin siffofin Annabawa ne na aiki da na ilimi, sai dai cewa kowanne Annabi ya fifitu da wata siffa, shi kuma Shugaban Shahidai ya gaje wannna siffa da wannan Annabi ya fifita da ita.
Na yi sharhin Ziyaratu Ashura filla-filla a rubuce da kuma cikin laccar da na yi a tashar tauraron dan Adam mai suna Alma'aref cikin jalsa fiye da 40, sabida haka ka koma ka duba sayit din (Alawy.net).
Allah ne abin neman taimako.
Tarihi: [2020/6/9]     Ziyara: [547]

Tura tambaya