b Shin ismar Ahlil-baiti (a.s) tana daga cikin abinda ake kirga imaninsa da shi larura a shi’anci
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin ismar Ahlil-baiti (a.s) tana daga cikin abinda ake kirga imaninsa da shi larura a shi’anci

da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai
Shin ismar Ahlil-baiti (a.s) tana daga cikin abinda ake kirga imaninsa da shi
larura a shi’anci

da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

yana daga alamar shi’a ya zamana yayi Imani da ma’sumancin A’imma tsarkaka amincin Allah ya tabbata a garesu, da kuma Imani da iliminsu daga Allah da kalmominsu saki babu kaidi karkashin haka akwai kamalolin mutane da ba a kiyastu da kowa.

Tarihi: [2020/6/11]     Ziyara: [521]

Tura tambaya