Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Aqa'id » MENENE ALAMONIN BAYYANAR IMAMUL HUJJA A.S
- Hukunce-hukunce daban-daban » Waye aljani wanne tasiri yake da shi kan mutum
- Hukunce-hukunce » mas’alar tafkizi jin dadi tsakankanin cinyoyin jaririyar da ake shayar da ita nono bisa kaddara cewa yin hakan ya halasta anya kuwa ba zai zama wanni babban makami a hannun makiya da za suyi amfani da shi kan sukan fikihun Ahlil-baiti amincin Allah ya kar
- Hukunce-hukunce » Ya za ai da macen da tayi watsi da yin aure saboda fakewa da wani dalili
- Hukunce-hukunce » Malam mutum ne tinda aka haife shi baya salla da azumi harsaida yakai shekara hamsin ?
- Hukunce-hukunce » Shin zai yiwu mutum ya rarraba taklidi cikin mas’alar auren mutu’a idan ya kasance wanda yake taklidi da shi ya sanya sharadin neman izinin matarsa cikin halin auren mutu’a da wacce ba musulma
- Aqa'id » Ta yaya zan mayar da imanina na cikin hankali ya koma imanin cikin zuciya
- Hukunce-hukunce » Ta yaya zan samu kusanci zuwa ga Allah tare da cewa ina da bashin sallolin da ibada wuyana ban sauke su ba?
- Hukunce-hukunce » Hukuncin macen da take qauracewa mijinta
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta ga limami ya maimaita sallah kwana biyu ko kuma zai takaitu da iya taklifin da ya hau kansa da yin iya sallar idin da tayi daidai da maginan fatawar marja’insa?
- Hukunce-hukunce » Ta yaya zan iya samun damar cigaba da yin sallah saboda ni duk sanda na fara sallah sai in daina
- Hadisi da Qur'an » fahimtar addini
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tayaya mutum zai iyacin nasara akammakiyan sa
- Tarihi » Akwai wani da yake da’awar cewa shi yana daga zuriyar imam musa bn jafar alkazim (as) sai dai cewa shi ba kabilar larabawa ba ne me nene ra’ayinku kan wannan nasabtawa ta shi
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanka da sallar ranar idin Nairuz
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Wanne banbanci ne yake tsakanin Hisabi da ukuba?
Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai
Banbanci a bayyane yake, lallai shi hisabi mukaddima ne da share ga ukuba, saboda mutum yayin da ake masa hisabi ko dai ya kasance mai `da’a da ayyukansa na kwarai suka yi galaba kan munanan ayyukansa sai a saka masa da lada da tak’warsa ya samu damar shiga aljanna, ko kuma dai ya kasance mai sabo wanda miyagun ayyukansa suka rinjayi kyawawan ayyukansa, lallai za ai masa ukuba ya kasance daga `yan wuta, Allah ya halicci mutum cikin bashi cikakken zabi ya kuma shiryar da shi hanyoyi guda biyu, hanyar ma’bota gaskiya da hanyar batattu , kana da cikakken zabi cikin zabar daya daga hanyoyin, ina rokon Allah ya sanya ni da ku da dukkanin Muminai mazansu da matansu gabas da yamma daga rayayyunsu da matattu cikin `yan Aljanna, amin ya Rabbal Alamin.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Aqa'id)
- Me ake nufi da بخالص سر الله وخالص شکره cikin fadin imam Ali ?
- Ina cikin wahalar rayuwa da na Addini
- Menene ceto? Menene iya haddinsa? Wanene ya cancanci ceto?
- Shin an tsarkake Annabawa (as) daga aikata zunubi
- AMSAR DA SAYYID ADIL ALAWI BAYAR GA D.R MOHD AYYASH KUBAISI
- Shin Mahadi yana dora hannun sa kan kawunan bayin Allah
- Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
- Shin imami yana jin muryan mala’ika amma baya ganin sa?
- shin manzon Allah (s.a.w) yana yada sakafar ribatarwa da bautarwa, sakamakon naga wasu makiya mamagunta suna yada haka
- Meye ingancin isnadin hudubar Imam Ali (as) ta 55 daga Nahjul Balaga