b Mene ne hukuncin sakin matar da baka sadu da it aba sannan kaso nawa take da hakki cikin sadakin
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mene ne hukuncin sakin matar da baka sadu da it aba sannan kaso nawa take da hakki cikin sadakin

Salamu Alaikum
Mene ne hukuncin sakin matar da baka sadu da it aba sannan kaso nawa take da hakki cikin sadakin da aka bayar ko wanda aka jinkirta bayar da shi cikin

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

Matukar dai bai sadu da it aba to tana kashi hamsin cikin dari daga sadaki, sannan zahiri shine kasancewar aurenta da izinin Waliyinta da kuma neman saki.

Tarihi: [2020/6/15]     Ziyara: [557]

Tura tambaya