b Shin dukkanin abinda Annabi yake fada daga wahayi yake
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Shin dukkanin abinda Annabi yake fada daga wahayi yake

Salamu Alaikum. Shin dukkanin zantukan Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalansa tsarkaka daga wahayi yake?
Idan haka ya tabbatu to me yasa Allah matsarkakin Sarki yace masa (me yasa kake haramta abinda Allah ya halasta maka)?
Allah ba zai taɓa umartarsa ko wahayi gareshi ba kan wani abu sannan kuma ya hana shi.
Idan kuma ba dukkanin maganaraa ce wahayi ba to ta wacce hanya zamu banbance wacce take wahayi daga wacce take ba wahayi ba
Ku fa'idantar damu Allah ya saka da alheri.

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai
Lallai Ƙur'ani yana da kebantacciyar luggarsa haka kuma yanada zahiri da masu tafsiri suke bayani haka cikin badininsa da tawilinsa akwai masu bayaninsa sune Muhammad da iyalansa tsarkaka ka koma ka duba Tafsirai musammam Tafsirin Amsal d Mizan haka ka duba riwayoyi cikin Tafsirin Nurus Saklaini zaka samu gamsashiyyar Amsa.
Allah mai taimako

Tarihi: [2020/8/15]     Ziyara: [411]

Tura tambaya