b Shin isma da debe tsammani suna haduwa a wurin Annabawa
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Shin isma da debe tsammani suna haduwa a wurin Annabawa

Ta yaya za ayi ace Annabawa su hada wadannan abubuwa ina nufin ma’asumanci tareda debe tsammani da zato wadanda aka ambace su cikin aya mai daraja a kaur’ani mai girma.
حَتَّى إِذَا اسْتَيْأَسَ الرُّسُلُ وَظَنُّوا أَنَّهُمْ قَدْ كُذِبُوا جَاءَهُمْ نَصْرُنَا فَنُجِّيَ مَنْ نَشَاءُ وَلَا يُرَدُّ بَأْسُنَا عَنِ الْقَوْمِ الْمُجْرِمِينَ
Har Lokacin da Manzanni suka debe tsammani suka yi tsammani an karyata su sai taimakonmu ya zo musu sai mu tseratar da wanda muka so kuma ba a mayar da azabar mu daga mutane Mujrimai.

Da sunan Allah Mai rahama mai jin kai

Ma’anar isma a wurin Annabwa da Wasiyyai wani ludufi ne kebantacce daga ubangiji tareda la’akari da karfin hasken malakutiyya zurfaffa sai ta katange mutum cikin rayuwarsa, Annabi yana da wani kenabataccen ilimi da kebantacciyar hanya da suke baiwa ma’abocinsu malakar isma kebantacciya da sakakkiya da izinin Allah sai ya zama abin koyi da kwaikwayo

(لقد كان لكم في رسول الله أسوة حسنة

Hakika abin kwaikwayo kyau ya kasance gareku daga Manzon Allah.

Sannan su Annabawa basu da zunubu sabida su tsarkakakku ne Ma’asumai ne kamar yanda Imam Sadik (a.s) ya fada, abinda ya zo a wancan aya daka ambata kodai ba a nufin Annabawa bari dai ana Magana da muatnensu ne sabida su Annabawa sun yi yakini abn nufi shine har lokacin da Manzanni suka debe tsammani daga mutanensu, Imam Rida (a.s) yace: har lokacin da Manzanni suka debe tsammani daga mutanensu kuma mutanensu su kayi zaton hakika an jingina musu karya sai taimakonmu ya zo musu 

Tarihi: [2020/12/12]     Ziyara: [382]

Tura tambaya