Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce » Idan mukallafi yayi sallah kan lokaci ya kuma nesanci zunubai iya iyawarsa shin haka na nufin sallarsa ta karbu ko da kuwa yana ganin kansa mai zunubi da wasiwasi
- Hanyar tsarkake zuciya » Zikirin ya hayyu ya `kayyum adadi nawa ne ake wuridinsa shin kun bamu izinin yi daga hallararku
- Aqa'id » Wani rawar gani baligi ya kamata ya taka a yayin da yaji ihu?
- Hukunce-hukunce » Ina da tsoro mai tsananin gaske da cewa kada ya kai ga mata ta ta haramtu daga gare ni har abada saboda yawan furta Kalmar na sake ki kan harshe na da nake ko da yaushe.
- Aqa'id » Me ake nufi da بخالص سر الله وخالص شکره cikin fadin imam Ali ?
- Hukunce-hukunce » Shin rashin yardar mahaifiya kan aure na iya zama sabawa iyaye
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin yin auren mutu’a da karuwa?
- Hadisi da Qur'an » DA WADANNAN KA’IDOJI ZA MUYI RIKO YAYIN DA MUKE DUBA LITATTAFAN RIWAYOYI
- Hanyar tsarkake zuciya » ADDU’A DOMIN NEMAN SAMUN ZURIYA
- Hukunce-hukunce » Me budurwa da aka aura aka saka take da shi daga hakki gabanin Tarawa da ita saduwa da ita?
- Hanyar tsarkake zuciya » SHIN YA HALASTA A KARANTA ADDU’O’IN DA BANA LARABCI BA
- Hukunce-hukunce » Ta yaya zan samu kusanci zuwa ga Allah tare da cewa ina da bashin sallolin da ibada wuyana ban sauke su ba?
- Hukunce-hukunce » mainene hukuncin yin auran Mut’a da mace mai yin zina
- Aqa'id » Shin an tsarkake Annabawa (as) daga aikata zunubi
- Hukunce-hukunce daban-daban » mainene bambamcin hukunci ranar Al-kiyama dakuma Azaba a ranar al-kiyama
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Yanzu mai ya kamata na yi wannan mataki zan dauka?
Salamu Alaikum. Kaka zan yi ta’ammuli da miyagun mutane dada dabakokinsu daban daban wadanda suke sabbaba matsala da takurawa ba tareda sun tsaya sun fahimci mutum ko saurarensa ba, kamar misalign karamin Yaro ko tsoho kai hatta ma samari wadanda muke shekaru daya da su ta yaya zanyi mu’amala da su , alal misali zaka samu suna zuba ruwa a kanka ko kuma su dinga tuhumarka da karya ko zaginka da kokarin bata maka rai a gaban mutane kamar misalign makaranta kai tana iya kaiwa da sun dagaeka, mi matsalata shine ban san yaya zanyi mu’amala da su ba, ina son yi mu’amala da su mai kyau da daukara matakin da ya dace in kasance mai tarbiya in samu yardar Allah, yanzu yaya mutum Mumini mai gudun duniya zai yi ciki wannan hali da ya tsinci kansa, musammam cikin mutanenmu da suke ganin mutum mai hakuri da kau a matsayin rago rarrauna zaka samu basa ganin girmansa,
Yanzu mai ya kamata na yi wannan mataki zan dauka?
Da sunan Allah Mai rahama Mai Jin kai
Ya zo cikin hadisi mai daraja daga Annabi tsira da aminci su kara tabbata a gareshi da mutanen gidansa yana cewa:
Duk wanda ya hadu da yaro karami to lallaba shi yayi masa mu’amala irin ta yarinta,
Haka batun yake kan tsoho wajibi ka girmama shi ka kauracewa bakanta masa da cutar da shi a wannan lokaci da yake ciki na tsufa, kayi mu’amala da shi a matsayin mara lafiya idan ya cutar da kai ko kuma misalin mai tabin hankali idan yayi maka ta’addanci lallai sai ka kau da kai kayi ams aaddu’a Allah ya bashi lafiya ka tausaya masa cikin halin da yake ciki, ka kasance kamar misalign bishiyar dabino da take cike da `dan itaciya danye duk sanda yara kanana suka jefeta da dutse ita kuma sai ta rama da basu zazzakan dabino , kada ka damu da tunanin da mutane suke a kanka, bari dai kayi tunanin abinda yardarm da Allah lallai yardarsa wani burine da zaka cimmasa, itako yardar mutane ba a samunta kamar yanda muka karanta cikin kisser Lukumanun Hakim da `dansa da Jakinsu, abinjda yafi muhimmanci shine ka za,ma kamar sama madaukakiya mai zubar da ruwa mai yawa, rana mai haske ga mutumin kirki dama mutumin banza wata mai haskaka ga yara kanan da tsofaffi, idan ka kasance haka zaka fahimci kimar rayuwada bainda kake ciki daga farin ciki da danganewarka ga ubangjinka ko da kuwa mutane sun yanke daga barinka suna cutar da kai, sai ka godewa Allah kan wannan ni’ima bawai akdai kayi hakur, lallai wannan yana daga hali daga halayen da Arifai suke rayuwa cikinsa, farin ciki ya tabbata ga ma’abocin wannan ni’ima.
Allah ka sanya daga cikinsu.
Allah abin neman taimako.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hanyar tsarkake zuciya)
- Wanne littafi mafi inganci daga cikin litattafan addu’a
- Matsalolin samari
- Mene ne sabubban rashin amsa addu’a?
- Menene ra’ayinku kan batun ziyarar Ashura da addua’r tawassul
- Menene ra’ayinku kan samuwar sihiri?
- Ina rokon ku, ku kasance min malami na tarbiyya.
- Wacce siga ce mafi kyawun sigar istigfar
- Allah ya jarrabe ni da yawan gaggawa cikin kowanne abu
- SHIN DA GASKE NE BACCI MAI AZUMI MATSAYIN IBADA YAKE
- TSANANIN FUSHI GA YARA MATASA MENENE ZAI MAGANCE MUSU HAKAN