b Ta kaka zan iya kame kaina daga barin kallon mata
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Ta kaka zan iya kame kaina daga barin kallon mata

Salamu Alaikum, ta wacce hanya zan kame kaina daga kallon mata, ni saurayi ni ina da shekaru 17 da haihuwa duk sand ana tsinci kaina a titi ina bakin kokarin ganin na kame kaina daga kallon mata budurwace ko kuma tsohuwa , sai dia cewa tareda wannan kokari wani lokacin idona na fadawa kansu ba tareda niyya ba, sannan inada matsala wata matsalar shine matayen da suke fitowa cikin telebijin cikin fima-fimai da kuma masu watsa labarai, ko kuma cikin intanet kan tashar youtube kwatsan sai mutum yaci karo d amace mai nuna tsiraici tareda cewa ni ban nemi ganinta ba, matsalar na cikin yaduwar hakan cikin talabijin sannan lokacin kana iya sman macen cikin hijabi sai dai kuma tareda hakan suna cancanda kwalliya, yanzu me ya kamata na yi a wannan hali shin zan hana kaina kallon talabijin da intanet ko kuma ma dai ya zanyi? Domin hatta labaran da nake saurare a tashoshin muslunci na kan ci karo da mata a wani lokaci, sannan cikin film din cartoon a kan samu zanen mace mai kama da mace ta hakika, sannan akwai matsala ta biyu mai kama da ta farko cikin yaduwa itace ilimummuka a cudanyasu da wake-waken zamani, cikin dukkanin tashoshin wasan yara an gwamutsasu da wake-wake komai sun cudanya shi da wdannan abubuwa.
Ina neman afuwa bias yawan tambaya da tsananta.

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

Idna kallon matayen masu sanye da hijabi ya kasance ba da niyyar sha’awa da wargi ba babu matsala hatta matayen cikin talabijin , sannan wadanda ba masu hijabi idan ba musulmi bane sannan kallonsu ya kasance bai da banbanci da kallon dabbobi babu sha’awa a ciki shima babu matsala, wannan duka fa ga gamagarin mutane amma waliyyan Allah duk da cewa halal me to su suna kauarce masa cikin sairi da suluki domin kusantar Allah , lallai kyawawan ayyukan makusanta munane ga rabautattu, ballantana kuma shubuha da haramun.

Tarihi: [2021/1/16]     Ziyara: [415]

Tura tambaya