Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hanyar tsarkake zuciya » SAKACI CIKIN SAUKE WAJIBIN SALLAR ASUBAHI
- Aqa'id » Shin ismar Ahlil-baiti (a.s) tana daga cikin abinda ake kirga imaninsa da shi larura a shi’anci
- Hanyar tsarkake zuciya » Yadda za ai galaba kan sha`awa jinsi sannan menene mafita daga mutanen da suke yawan ziyartar zaurukan batsa da suke rushe kyawawan dabi`u?
- Hanyar tsarkake zuciya » MECECE NASIHARKU DOMIN KUBUTA DAGA HASSADA DA TAKE BOYE A CIKIN ZUCIYA
- Hanyar tsarkake zuciya » Ta yaya zan koyi irfani?
- Hanyar tsarkake zuciya » wanne ayyuka ne na fari da mai suluki zuwa ga Allah zai fara da su?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Mai nene maganin mafarke-mafarke na ban tsoro da mutum yake gani bayan ya kwanta bacci?
- Hukunce-hukunce » Na yi auren mutu’a tareda wani mutum
- Hanyar tsarkake zuciya » Ina da `da mai tsananin fusata
- Hadisi da Qur'an » Shin aika hadisan Ahlil-baiti zuwa ga muminai ta hanyar wayar salula akwai lada kan yin hakan?
- Hanyar tsarkake zuciya » Wanne zikiri ne yake karfafa ruhi
- Hukunce-hukunce » Matar da mijinta ya faku ba a kara ganin shi ba
- Hukunce-hukunce » Menene hukuncin aske gashin baki?
- Hanyar tsarkake zuciya » Sayyid ka taimaka mini ka yarda in zama daya daga dalibanka cikin hanyar irfani?
- Hanyar tsarkake zuciya » Wacce jumla ce zan maimaita ta kafa 100 daga la’ana cikin ziyarar Ashura
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Ta kaka ayyukana da motsina zasu kasance don Allah, alal misali ina da wata bukata da nake neman biyanta, ance wanda yake neman soyayyar Allah sannan yayi dukkanin ayyukansa don Allah bai zama wajibi ya zama burinsa shine wata bukata ko wani nema ko shauki zuw aga Aljanna ko tsoron wuta ba, ya kamata shi ya kubuta daga dukkanin bukatun gidan duniya da kwadayinsa na lahira ya zama tsantsar hadafinsa shine Allah da yardarsa da soyayyar Allah da Manzonsa da iyalansa tsarkaka, ta kaka zan iya zama kamar haka tareda burika da fata da suke cikina, ta kaka zan sanya Allah ya zama shine hadafina da burina,
Shin akwai wasu bukatu da muke bukatuwa zuwa garesu?
Allah mai taimako.
Salamu Alaikum
Ta kaka ayyukana da motsina zasu kasance don Allah, alal misali ina da wata bukata da nake neman biyanta, ance wanda yake neman soyayyar Allah sannan yayi dukkanin ayyukansa don Allah bai zama wajibi ya zama burinsa shine wata bukata ko wani nema ko shauki zuw aga Aljanna ko tsoron wuta ba, ya kamata shi ya kubuta daga dukkanin bukatun gidan duniya da kwadayinsa na lahira ya zama tsantsar hadafinsa shine Allah da yardarsa da soyayyar Allah da Manzonsa da iyalansa tsarkaka, ta kaka zan iya zama kamar haka tareda burika da fata da suke cikina, ta kaka zan sanya Allah ya zama shine hadafina da burina,
Shin akwai wasu bukatu da muke bukatuwa zuwa garesu?
Allah mai taimako.
Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai
Ka roki Allah soyayya da shauki ka nemi bukatunka daga gareshi lallai Allah yana cikin ranka sabid ashi Allah yana son a roke shi ka nemi bukatu daga gareshi hatta gishirin da yake cikin abinci kamar yanda Allah ya cewa masoyinsa abokin maganarsa Musa (A.S) ka nema daga gareshi zaka same shi cikin mai nema da abinda ake nema ba zakata ba ganin kanka har abada, lallai kanka wani hijabi ne tsakaninka da ubangijinka, sabida haka ka yaye wannan hijabi da rukuni ga Allah cikin komai babu wani abu face ayace ta ubangijinka, ita aya da ma’anar madubi da cikinta zaka ga ma’abocin ayoyin sai kaga Allah cikin komai gabaninsa bayansa tareda shi, kamar yanda shugabanmu Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi ya kasance, wannan shine kololuwar buri da hadafion Arifai da makusanta babu mai samunsa sai mai babban rabo, ya Allah ka sanya mu daga cikinsu tareda su amin ya ubangijin Talikai.
Sannan ka lazimci karanta Munajatul Arifin da Zahidin.
Allah ne mai taimako.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hanyar tsarkake zuciya)
- Shin hiyali yana yin tasiri cikin sallah kan canja kaddara
- Ina rokon ku, ku kasance min malami na tarbiyya.
- Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Shin akwai wasu wuridai ayyanannu domin aurar da budurwa wacce ta samu jinkirin aure?
- Ina fama da rashin samun kwanciyar hankali da rashin dacewa a rayuwance
- Yawan wasiwasi a cikin sallah da mafita?
- na jarrabu da alakada ta sabawa shari’a, mene ne mafita
- SALLAR ISTIGFARI
- WACCE HANYA CE ZATA ISAR DAMU ZUWA GA HALIN ARIFAI SANNAN MENE NE KA’IDA DA TA ZAMA DOLE ABI
- MUNAJATUL MUHIBBIN (YA ALLAH WANE NE YA DANDANI ZAKIN KAUNARKA SAI YA ZAMANTO YANA NEMAN WANINKA