Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mutum ya juya baya ga alkibla
- Hukunce-hukunce » Hukuncin rance tare da riba cikin ba’arin wasu kamfanonin layukan waya
- Hadisi da Qur'an » ME NENE MA’ANAR AYAR KUR’ANI DAKE CEWA: KA CE BABU ABINDA ZAI SAME MU FACE ABINDA ALLAH YA
- Hukunce-hukunce » Shin yin taƙlidi da sayyid mahmud hashimi da sayyid muhammad sa’id hakim na sauke nauyi taklifi?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin jazabar ubangiji tana kasancewa maimaici ta hanyar barin aikata sabo
- Aqa'id » Menene banbanci tsakanin hisabi da ikabi
- Hukunce-hukunce » shin zan iya taimama in sallah alhali ina dake da janaba
- Aqa'id » Me nene hadafin halittar dan Adam?
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin sallar gaisuwa ga masallaci cikin mikatin Madina idan sallar Magariba da Isha suka zama wajibi
- Aqa'id » Ina cikin wahalar rayuwa da na Addini
- Hanyar tsarkake zuciya » Assalamu alaikum ya sayyyid. ni ina bukatuwa da abinda zai hanani saurin fusata wannan matsala na damu na a rayuwance.
- Aqa'id » Me ake nufi da kaunain (الكونين)?
- Hukunce-hukunce » Na yi wada da matata alhalin ina azumin nafila
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hanyar tsarkake zuciya » Me ke janyo rushewar aiki
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Hakika Allah yana yafe baki dayan zunubai” shin Allah zai iya yafe mini dukkanin zunubaina da na zalunci wasu, banda mikakkar alakar da take tsakanina da ubangijina daga salla da azumi, ina nufin zunubin dana aikata daga gulmar wani domin naji labari cewa idan mutum ya tuba yayi istigfari ga wanda ya ci namansa da gulmarsa Allah zai iya yafe masa,
Salamu Alaikum.
Hakika Allah yana yafe baki dayan zunubai” shin Allah zai iya yafe mini dukkanin zunubaina da na zalunci wasu, banda mikakkar alakar da take tsakanina da ubangijina daga salla da azumi, ina nufin zunubin dana aikata daga gulmar wani domin naji labari cewa idan mutum ya tuba yayi istigfari ga wanda ya ci namansa da gulmarsa Allah zai iya yafe masa,
Yanzu idan ban tuba ba ta iya yiwuwa duk wanda ya fadi wani abu kan wani mutum shima za a fada irinsa a kansa sai ya zamana Kenan ukubar ta kasance a kaina a gidan duniya da lahira…
Shin idan na tuba ga Allah mai yawan gafara da jin kai zai iya yiwuwa in samu tsira daga kunyatar duniya da azabar lahira?
Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai
Ka sani da farko dai su zunubai da aka aikata kan hakkin wasu akmar misalign dukiya ce sai an fara mayar da su wurin ma’abotansu to haka lamarin yake cikin cin naman wani da gulmarsa, lallai yana daga cikin hakkin mutane da hakkin Allah sabida haka wanda akaci namansa daga gareshi za a nemi yafiya lallai hakkinsa ne idna ba a samu damar haka ba kwata-kwata sai ya nemi gafarar ubangiji gareshi dama kansa, duk wanda ya tuba taubatan nasuha ya dauki niyyar kin komawa ga abinda ya bari daga zunubi to tabbas Allah zai karbi tubansa zai kuma wayi gari kamar ranar da aka haifeshi ai babu zunubi ko daya kansa wanna ya shafi dukkanin zunuban bawa hatta tsakaninsa da Allam matsarkaki.
Na wallafa wasu litattafai kan batun tuba an buga su sannan zaka iya samunsu a Sayit din Alawy.net sai ka koma can daga cikinsu akwai mai taken Attaubatul wa Ta’ibun ala Dau’ul Kur’an was Sunna.
Haka zalika nayi wasu laccoci kan wanna batu da maudu’in kallon Iblisamci kibiya ce daga kibiyoyinsa tana kasha zuciya sai ka koma ka duba a Sayit din Alawy.net
Allah ne mai taimako
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce)
- Halaccin wasan domino
- Shekara nawa ake rainon yara a shari’ance
- Shin ya halasta mutum ya juya baya ga alkibla
- Shin ya halasta ga namiji ya canja jinsinsa zuwa mace ko ita macenta ta sauya zuwa namiji bisa dalilin sha’awa kan yin haka
- Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- shin yana isarwa cikin sallama cikin sallah fadin Assalamu Alaikum warahatullah wa barakatuhu? ku
- Mene ne hukuncin yin auren mutu’a da karuwa?
- Me ake nufi cikin wannan hadisi: amma abubuwan da suke faruwa to cikinsu ku komawa marawaitan hadisanmu, lallai su hujjojina ne akanku, ni kuma hujjar Allah ne. Su wane ne Kenan? Maraji’ai Ko kuma marawaitan hadisi?
- Shin wadannan nassoshin sun inganta cikin kulla igiyar aure
- Shin rashin yardar mahaifiya kan aure na iya zama sabawa iyaye