Deprecated: __autoload() is deprecated, use spl_autoload_register() instead in /home/net25304/al-alawy.net/req_files/model/htmlpurifier-4.4.0/HTMLPurifier.autoload.php on line 17
Shin ya halasta in auri mata da yawa cikin data daya
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin ya halasta in auri mata da yawa cikin data daya

Assalamu Alaikum
Aurar mata da yawa cikin wata shin makaruhi ne ko kuma dai ya halasta ko kuma dai abin da yafi dacewa a aure su a cikin wata daya bisa yanda yake a riwayoyin Ahlil-baiti amincin Allah ya tabbata a gare su.

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

Kadai dai mata hudu kadai suka halasta ka aura cikin auren da’imi, idan kaso kana iya aurar su a lokaci guda babu banbanci a dare daya ne ko cikin wata daya  ko kuma cikin kwanakin rayuwarka hatta a lokacin tsufanka idan zaka iya, shi aure a kankin kansa ibadace ta mustahabbi sai dai idan ya fita da wani daily sai ya zamana a wani lokaci ya haramta a wani lokacin kuma ya kasance makaruhi , anyi bayani kan haka filla-filla cikin Risala Amaliyya, sai ka koma zuw aga Marja’inka da kakewa taklidi .

Allah ne abin neman taimako
Tarihi: [2021/2/3]     Ziyara: [334]

Tura tambaya