mauro,i daban-daban
Taambayoyin karshe
Wasu daga cikin tambayoyi
Tambayoyin da akafi karantawa
Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hanyar tsarkake zuciya » Mene ne banbanci tsakanin ruhananci da irfani
- Hanyar tsarkake zuciya » SHIN TASIRIN ZIKIRIN TAUHIDI YANA DAGA ABINDA AKA JARRABA SHI AKA GANSHI
- Hukunce-hukunce » Shin sallar Juma’a wajibi ce shin ya halasta na bar sallar Juma’a uku.
- Hadisi da Qur'an » WANNE LITTAFIN ADDU’A NE MAFI INGANCI
- Hukunce-hukunce » Shin yin saki cikin halin fushi ya inganta, sannan kuma cikin auren mutu’a akwai saki?
- Hukunce-hukunce » SHIN YA HALASTA A AURI KANKANUWAR YARINYA
- Hukunce-hukunce » Jinin da akai afuwa kansa
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin hiyali yana yin tasiri cikin sallah kan canja kaddara
- Hadisi da Qur'an » SHIN ISNADIN WANNAN RIWAYA YA INGANTA
- Aqa'id » Menen hukuncin saya da sai da Alqurani
- Hadisi da Qur'an » SHIN YA HALASTA A KARBI RIWAYA DAGA WANDA YAKE KAN GURBATACCIYAR MAZHABA
- Aqa'id » INA SON MALAM YAYI MINI BAYANI WANNAN RIWAYA DA ZATA ZO A KASA
- Hanyar tsarkake zuciya » shin akwai wata hanyar magance ciwo ido
- Hukunce-hukunce » Me budurwa da aka aura aka saka take da shi daga hakki gabanin Tarawa da ita saduwa da ita?
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Shin zan samu wani wuridi ko addu’a da zai taimaka nayi aure da wuri
Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai
Kana iya yin dukkanin wata addu’a gamammiya ko kebantacciya matukar kana yinta cikin sani da tsarkake niyya da sharadunta lallai za a amsa maka babu makawa, ita addu’a zikiri ne sananne itace zuciyar mutum matsuguninsa mazubinsa, idan mazubi da matsuguni ya kazantu da zunubai da miyagun ayyuka da kazamun siffofi ababen kyama da da gurbatattun akidu , lallai hakan yana sanya mai tsuguna a matsgunin shima ya kazantu sai ya zamana addu’a da zikiri basa wani tasiri gareshi, daidai lokacin da shi zikiri da Kur’ani cikinsu akwai waraka da rahama sai dai cewa ga Muminai maza da mata babu abinda yake karawa Azzalumai sai hasara, babu tsimi babu dabara sai ga Allah.
Allah ne mai taimako
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hanyar tsarkake zuciya)
- MUNA BARAR WANI AIKI KO WURIDI DOMIN SAMUN `DA NAMIJI SALIHI
- Menene cikakken yakini (yakinit tam)
- na jarrabu da alakada ta sabawa shari’a, mene ne mafita
- TSAHON SHEKARU MUNA FAMA DA SIHIRI
- Yadda za ai galaba kan sha`awa jinsi sannan menene mafita daga mutanen da suke yawan ziyartar zaurukan batsa da suke rushe kyawawan dabi`u?
- INA FAMA DA RASHIN SAMUN TABBATA CIKIN SAUKE WAJIBAI
- Lokuta da daman gaske na shiga jarrabawar koyon tukin mota ina faduwa jarrabawar ni ban san mene ne yake jawo mini hakan ba, ina neman samun nasara da dacewa
- Zikirin ya hayyu ya `kayyum adadi nawa ne ake wuridinsa shin kun bamu izinin yi daga hallararku
- Nayi aure fiye da shekaru biyar da suka shude ya zuwa yanzu ban azurtu da samun zuriya ba sannan na gaji da tuntubar likitoci
- ME AKE NUFI DA ARWAHUL SAZIJA