b Shin zamu iya tattaro dukkanin addini su zama addini daya
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin zamu iya tattaro dukkanin addini su zama addini daya

Salamu Alaikum Samahatus Assayid
Assayed zamu iya hado dukkanin addini kan addini daya?

Salamu Alaikum Samahatus Assayid

Assayed zamu iya hado dukkanin addini kan addini daya?

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

Wannan tattarowa ta zo cikin ba’arin riwayoyin A’imma tsarkaka amincin Allah ya taba a garesu a muka kafa hujja da dalili cikin littafin na Shaik Dabarasi Allah ya tsarkake ruhinsa.

Bai buya shi addini da gamammiyar ma’anarsa abune guda daya kuma shine muslunci kamar yanda ya zo cikin fadinsa madaukaki: (hakika addini a wurin Allah shine muslunci) sannan ya sanyawa kowanne annabi tsari da hanya da shari’a kamar misalin shari’ar Annabi Musa da Isa (A.S) da kuma shari’ar Annabinmu mai tsira wacce ta kasance cikamakin shari’a, sannan a majazance ana kiran addini da shari’a. 

Tarihi: [2021/2/16]     Ziyara: [316]

Tura tambaya