mauro,i daban-daban
Taambayoyin karshe
Wasu daga cikin tambayoyi
Tambayoyin da akafi karantawa
Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin zai yiwu a dawo a rayu bayan an rigaya an mutu
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta sanya sunan Mala’iku
- Aqa'id » Ina cikin wahalar rayuwa da na Addini
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mahaifin yaro ya fita da shi unguwa nesa ba tareda sanin mahaifiyarsa ba
- Aqa'id » Bayanin ma’anar maganar Sahibul Asri (Af)
- Aqa'id » Wani rawar gani baligi ya kamata ya taka a yayin da yaji ihu?
- Hanyar tsarkake zuciya » Duk wanda bai da malamin tarbiyya cikin sairi da suluki me zai yi kenan?
- Aqa'id » Risala Ilmiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai doka ga wanda yakeso ya karanta littatafan Hadis
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce » Na'ibanci ya halasta cikin Azumi
- Hukunce-hukunce daban-daban » Mene ne aljani wanne irin tasiri yake da shi kan mutum
- Hukunce-hukunce » shin yana isarwa cikin sallama cikin sallah fadin Assalamu Alaikum warahatullah wa barakatuhu? ku
- Hukunce-hukunce » Shin kun yarda da mustahabbanci karanta du’a tawajju cikin sallolin farilla bayan kabbarar harama kafin fatiha
- Hanyar tsarkake zuciya » SALLAR ISTIGFARI
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Salamu Alaikum Shin ana kirga wanda ya dora saman yatsun hannunsa kan gwiwowinsa matsayin wanda yayi ruku’u ko kuma dai dole ne ya zamana ya daidaita ya samu nutsuwa cikin ruku’un
Salamu Alaikum Shin ana kirga wanda ya dora saman yatsun hannunsa kan gwiwowinsa matsayin wanda yayi ruku’u ko kuma dai dole ne ya zamana ya daidaita ya samu nutsuwa cikin ruku’un
Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai
Dole ne a kiyaye daidaita da nutsuwa cikin dukkanin ayyukan sallah daga cikinsu ruku’u kamar yanda wannan shine ra’ayin mashhur daga malamai bisa riko da ijma’i da zahirin ba’arin nassoshi amma saman yatsu wannan na biye da sabanin fatawa, mashahur sun tafi kan cewa sanya yatsu kan kan gwiwowi sai dai cewa Sayyid Kuyi Allah ya tsarkake shi a tafi kan cewa dora yatsun ya wadatar kuma wannan shine ra’ayinmu duk da cewa dora hannu yafi zama ihtiyadi.
Allah ya taimakemu
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce)
- Akwai wani biki da aka gayyace ni daga makusantana amma akwai cudanyar maza da mata shin zan iya zuwa bikin sanye da hijabina?
- Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- shin ya halasta mutum ya sanya harshe yayii wasa da farjin matarsa hakama ita tayi masa
- Shin shaik Muhammad Musa Yakubi da Sayyid Mahmud saraki da Sayyid kamalul haidairi suna daga cikin wadanda ya halasta ayi taklidi da su?
- Shin akwai banbanci tsakanin Akbariyun da Usuliyun
- sujjada akan abun da bai halattaba
- Ta kaka zan tsaftace zuciyata lokacin da nake sallah?
- Me budurwa da aka aura aka saka take da shi daga hakki gabanin Tarawa da ita saduwa da ita?
- Idan iyaye suka ki yarda da matar da ka zaba zaka aura
- Risala Ilimiya neman Karin bayani kan ka’idar (La tu’adu)