Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce » Idan mutum ya zamana baya sallah baya Azumi har ya kai shekaru hamsin daga baya fara sallah da Azumi to menene hukuncinsa
- Aqa'id » Me nene hadafin halittar dan Adam?
- Hanyar tsarkake zuciya » Ta yaya mutum zai kare kansa daga sharrin mahassada
- Aqa'id » Shin ismar Ahlil-baiti (a.s) tana daga cikin abinda ake kirga imaninsa da shi larura a shi’anci
- Hukunce-hukunce » Shin rashin yardar mahaifiya kan aure na iya zama sabawa iyaye
- Hukunce-hukunce » INA CIKIN FAGARNIYA BANI SADAKIN DA ZAN BIYA
- Hanyar tsarkake zuciya » Mutumin da baya sallah
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta a sayo abinci da abin sha ga mahaifi da baya yin azumin watan Ramadan ba don wata larura ba tareda sanin cewa shi wannan mahaifi bai damu da riƙo da addini ba?
- Hukunce-hukunce » SHEKARU NA 35 AMMA HAR YANZU BANYI AURE BA
- Hukunce-hukunce » Idan ana bin mutum salloli da suka gabata a shekarun baya shin yafi dacewa ya rama su maimakon yin ayyukan mustahabbi a watan Ramadan
- Hukunce-hukunce » Lokaci cikin kulla auren mutu’a
- Hukunce-hukunce » Shin Allah zai yafe mini zunubaina da zaluncin da nayi kan wasu
- Hukunce-hukunce daban-daban » Ta yaya zan kubuta daga mummunan mafarki
- Hanyar tsarkake zuciya » Akaramakallahu a taimaka mini da wani zikiri da zai tunkude hassadar mahassada daga gareni da iyalina
- Hukunce-hukunce » SHIN YA HALASTA A AURI KANKANUWAR YARINYA
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Ku bamu fatawa kan wannan mas’ala Allah yayi muku rahama.
Akaramakallahu hakika ina zaune ne a wurin babu masallatan shi’a sannan yana mini wahala sanin hakikanin lokacin sallar magariba sakamakon inda nake zaune wuri ne na Ahlus-sunna babu wani masallaci sai nasu kuma su suna na sallah a daidai lokacin da la’asar bat agama fita.
Ku bamu fatawa kan wannan mas’ala Allah yayi muku rahama.
Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai
Hakika magariba a wurin Mazhabobin musulmi na tabbata ne a lokacin da kaskon rana ya bushe, sai dia cewa a wurin Malaman shi’a magariba na kasancewa ne a lokacin da Humra masharakiya ta bace daga saman kanka hakan na faruwa minti sha biyar zuwa minti ashirin bayan faduwar rana bayan kiran sallar yan’uwanmu Ahlus-sunna sai ka tashi kayi sallar magariba idan kuma cikin watan Ramadan ne sai kayi buda baki.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce)
- Shin ya halasta a baiwa bahashime kaffara
- Shin wasan motsa jiki yana cin karo da dabi’un Marja’i
- ta yaya mai bacci zai kasance cikin ibada
- Ta yaya zan iya samun damar cigaba da yin sallah saboda ni duk sanda na fara sallah sai in daina
- Shin akwai idda kan tsohuwar tukuf da mijinta ya mutu
- Shin ya halasta a karanta suratul Iklasi da Kafirun cikin sujjada
- MENE NE HUKUNCIN AURE DA AKA TILASTA YARINYA AKANSA TAREDA RASHIN AMINCEWARTA
- sallah kan kujera
- Tambaya;wata hanyace akebi domin gano wanda yafi kowa sani a tsakanin maraji’i?
- ?shin sakina kotu ya ingata a musulinci