mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mene ne sharuddan sallar Juma’a a zamanin Gaiba?

salamau Alalikum
Mene ne sharuddan sallar Juma’a a zamanin Gaiba?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Sharuddan ingancin sallar juma’a sune kamar haka: na farko:

Shugaba Adali ko kuma wanda ya nasabta, na biyu: adadin jama’a bata inganta daidaiku, na uku: kada adadin masu tsayar da ita ya kasance kasa da mutum biyar tareda Limami cikinsu, na hudu: hudubobi biyu gabanin tada sallar. na biyar: musafa kada nisa tsakanin masallaci zuwa wani masallacin da ake sallar juma’ar ya gaza farsaki dama’ana kilomita shida da digo 24.

Wadannan sharudda lokacin na kasancewa bayan zawalin rana a ranar Juma’a
Tarihi: [2021/4/18]     Ziyara: [326]

Tura tambaya