mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Mene ne hukuncin fadin Assalatu Assalatu sau uku gabani yin kabbarar harama

Shin fadin Assalatu sau uku gabanin kabbarar harama yana bata sallar farilla da ta kara’I da ta mustahabbi ko kuma baya wani tasiri cikion baci da inganci bari ma dai mustahabbi ne?

Shin fadin Assalatu sau uku gabanin kabbarar harama yana bata sallar farilla da ta kara’I da ta mustahabbi ko kuma baya wani tasiri cikion baci da inganci bari ma dai mustahabbi ne?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Amma fadin Assalatu Assalatu sau uku lallai yana cikin misalin sallar idi da sallar da babu kiran sallah da ikama cikinta, amma farilla ta yau da gobe idan ya fada da niyyar gangara cikinta to lallai yana dgaa bidi’a idna kuma ya fada ne ba da niyyar gangara ba zai kasance daga lagawu.

Allah ne masani.  
Tarihi: [2021/4/19]     Ziyara: [308]

Tura tambaya