b Shin ya halasta a gareni in sallah cikin masallacin Annabi da yin sujjada kan abinda baya halasta ayi sujjad a kansa
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin ya halasta a gareni in sallah cikin masallacin Annabi da yin sujjada kan abinda baya halasta ayi sujjad a kansa

Salamu Alaikum
Shin yana halasta inyi sallolin farilla cikin masallacin Annabi (S.A.W) cikin Rauda mai daraja ko cikin geffan tsohon masallaci sai dia cewa kuma zan yi sujjada kan abinda baya halasta ayi sujjada a kansa?
Tareda la’akari da tarin da yake tareda yin sallar Allah ya azurta mu daku zuwa wannan wuri tsarkakka mai daraja

Da sunan mai rahama mai jin kai

Wajibi cikin wannan mas’ala ka koma zuwa marja’in da kake taklidi da shi, zahiri yana iya halasta ta fuskanin babin takiyya mudaratiyya duk da cewa ihtiyadi ya maimaita sallarsa tareda cikar sharudda.

Tarihi: [2021/4/22]     Ziyara: [364]

Tura tambaya