mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Idan mutum ya zamana baya sallah baya Azumi har ya kai shekaru hamsin daga baya fara sallah da Azumi to menene hukuncinsa

Idan mutum ya zamana baya sallah baya Azumi har ya kai shekaru hamsin daga baya fara sallah da Azumi to menene hukuncinsa
shin zan rama ne ko kuma muslunci ya goge abnda ya gabace shi

Salam Alkaikum

Idan mutum ya zamana baya sallah baya Azumi har ya kai shekaru hamsin daga baya fara sallah da Azumi to menene hukuncinsa shin zai rama ne ko kuma muslunci ya goge abinda ya gabace shi

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Wajibi kansa ya rama salloli sannan dangane da azumin watan Ramdan wajibi ya rama ya kuma bada kaffara musammam ma idan ya zama da ganganci ne ya ki yin azumi ba bisa wani uzuri ba.

Allah ne masani,

Tarihi: [2021/4/22]     Ziyara: [331]

Tura tambaya