Deprecated: __autoload() is deprecated, use spl_autoload_register() instead in /home/net25304/al-alawy.net/req_files/model/htmlpurifier-4.4.0/HTMLPurifier.autoload.php on line 17
Nasabar sayyid Adil AL-alawi
sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Nasabar sayyid Adil AL-alawi

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai.

Sunan Sayyid da nasabar shi

Godiya tatabbata ga ALLAH madaukacin sarki mai rayawa mai kashewa tsara da amuncin Allah sutabba ga fiyayan halitta da iyalan gida sa tsarkaka Allah ya la’anci makiyan su bakidaya harzuwa ranar al-kiyama.

Bayan haka hakika rayuwar manyan malamai tanacike da abun koyi wato darussa rayuwar su andauketa wata makaranta da za’a koyi yada ake rayuwa a duniya hakika su sumbar abun koyi domin kokarin da sukakasance sunayi ba dare ba rana suna hidimtawa mutane dakiyaye su daga bata muna fatan ALLAH ya gafartawa wadanda sukarigamu gidan gaskiya yakuma kiyaye mana wadanda suke raye amin.

Yayin da nadauki biro da takarda inaso na rubuta tarihin rayuwata saina fara tinani cewa wai ni wanene ni ? shin minene nayiwa al-uma da addini hadda zanrubuta tarihi na? to hakan saitasani nafasa rubuta tarihi na ,saidai dalibai suna yawan tambayata tarihin karatu na da rayuwata masammama littafan da nakaranta a makaranta domin su san tsarin karatun da mukayi karatu kodayake a lokacin daya gabata na rubuta tsukaci daggane da Hauza.

Ni ina ganin rayuwa kamar wani littafi ne wanda shafukan sa su ne ranaku ,awannin sa su ne sudurincikin sa wanda ya gunshi rayuwa kala-kala ,farinciki ,bakinciki to madallah ga wanda ya fahimceta ya kuma fahimci hikimar da tasa akakirkireta yakuma bi hanyar da zata tseratar da shi a gaban ubangijin sa yakuma yi guziri wadatacce na aiyukan kwarai .

Nasabar Sayyid Adil

1-shi dan ne ga Sayyid Ali Al’alawi

2-shi kuma dane ga Sayyid Husain

3-shi kuma dane ga Mirza

4-shi kuma dane ga Abil qasim

5-shi kuma dane ga Abdurrazaq

6-shi kuma dane ga Jalal

7-shi kuma dane ga Kamal

8- shi kuma dane ga Jamal

9- shi kuma dane ga Sharif Al-ajal SHamsuddin Ali Amurtada Naqibul kashan

10- shi kuma dane ga Fakaruddin

11-shi kuma dane ga Sa.id

12-shi kuma dane ga Almutada

13-shi kuma dane ga Fakaruddin Muhammad

14-shi kuma dane ga AMIR

15-Shi kuma dane ga Imadudin

16-dan Mu’inuddin

17-dan Shamsuddi

18-dan Amir

19-dn shamsuddin yakasanci mai rubuce-rubuce amma ambaci sunan shi acikin littafin Hada’iqul Albaba

20-Dan ala’uddin almurtada

21-Dan abu Qasim

22-Dan Malik

23-Dan abul Fadil Muhammad Annaqib

24-Dan abul Qasim

25-Dan Izzul Islam Sharafuddin

26-Dan abul Hasan Azzaki Almudahhar

27-Dan abul Hasan Aliyu Azzaki Annaqib

28-Dan sharif abul Fadil Muhammad Assuldan Muhammad Sharif.

29-Dan abul Qasim Ali Annaki.

30-Dan abi ja’afar Annaqib

31-Dan abil Qasim Hamzal akabar Al-qumi

32- Dan Ahmad

33-Dan abi Ja’afar Muhammad Al-akabar

34-Dan Sharif Isma’il Addibah

35-Dan Muhammad Al-akabar

36-Dan Abdullahi Al-bahir

37-Dan Imamu Aliyu Zainul abiding {A S}

38-Dan Imamu Husaini Sayyidush shuhada.

39-Dan shugaban muminai zakin Allah Aliyu dan abi Dalib

ALHAMDU LILLAH.