mauro,i daban-daban
Taambayoyin karshe
Wasu daga cikin tambayoyi
Tambayoyin da akafi karantawa
Taambayoyin karshe
- » Shin imami yana jin muryan mala’ika amma baya ganin sa?
- » Meye nazarin malaman sunna akan ayar mawaddah?
- » Wasu daga cikin malam shia basu daukan imam ali da abbas da kuma sauran yaran sa a matsayin yasid ,meye nazarin ayatollah adil alawi akan hakan?
- » Shin daukan bashi a banki riba ne?
- » Shin yin tattoo haramunne?
- » Menene hukuncin aske gashin baki?
- » Bayani kan Ilimin Gaibu

Salamu alaikum
A wannan yan kwanakin a gidan talabijn (walayat) kun fadi cewa imami yana jin muryan mala’ika amma baya ganin sa,shin ba zai iya ganin sa bane ko kuma shi ne bayaq so ya gani,dukkanin shia dai sun yarda cewa matsayin imami yafi na mala’ikata ko wani fanni,idan ya kasan ce baya iya ganin sa meye bambancin sa da nana marya?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Manufa shi ne;rashin ganin abu baya nufin baza a iya ganin sa bah,tabbas imami zai iya ganin mala’ika sabo da dan shi imamin sa ne mala’ika hadimin imam ne kuma daga babin wilaya na takwini imam yana da cikakken iko akan mala’ika amma abun da muke magan a nan gani ne musamman ganin mala’ika a yayin saukar daba irin wahayi irin wahayin dake sauka ma annabawa ba ,dan yazo a hadisin ahaqlil baiti cewa bambanci tsakanin imamai da annabawa shi ne annabawa yayin wahayi suna iya jin muryan sa da kuma ganin sa su kuma imamai sukan iya jin muryan sa ne kawai,
Zamu iya duba littafin alkafi don Karin bayani akan wannan bahasin.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin ()
- Wasu daga cikin malam shia basu daukan imam ali da abbas da kuma sauran yaran sa a matsayin yasid ,meye nazarin ayatollah adil alawi akan hakan?
- Menene hukuncin aske gashin baki?
- Shin yin tattoo haramunne?
- Bayani kan Ilimin Gaibu
- Meye nazarin malaman sunna akan ayar mawaddah?
- Shin daukan bashi a banki riba ne?
- Shin imami yana jin muryan mala’ika amma baya ganin sa?