zaban yare
kukasance tare damu...

21 August 2017: Muna taya daukacin al’ummar musulmi ta’aziyyar tunawa da shahadar imam jawad (as)

Bismillahi rahmanir Rahim
Shahadar imam jawad amincin Allah ya kara tabbata gare shi
Daga cikin abin ishara ga sabubban cin amfanin da halifan abbasiyawa mu’utasim da ya yi da ummu fadal matar imam jawad (as) da yadda ya zugata kan aikata kisan gillar ga imam jawad (as) shi ne abin da aka rawaito daga tsananin kishinta zamanin mahaifinta da yadda ta shiga cikin rigimar kisan im am (as) saboda
Abu nasar hamdani yana cewa:
«حدثتني حكيمة بنت محمّد بن عليّ بن موسى بن جعفر عمّة أبي محمد الحسن بن علي (عليهما السلام).
Hakima `yar Muhammad ibn ali ibn musa ibn jafar gwaggwon baban Muhammad Hassan ibn ali (as) ta zantar da ni ... cigaba Labare daban-daban

5 August 2017: Muna taya daukacin al’ummar musulmi murnar haihuwar imam mai tausayi sarki aliyu ibn musa arrida amincin Allah ya tabbata gare shi

wani `dan kwarface da kamface daga tekun kyawawan dabi’un imam rida (as) tare da alkalmin sayyid adil alawi. ... cigaba Labare daban-daban

25 July 2017: MUNA TAYA DAUKACIN AL'UMMAR MUSULMI MURNAR HAIHUWAR SAYYADA FATIMA MA'ASUMA AMINCIN ALLAH YA TABBATA GARETA

Tsokaci kan rayuwar sayyada Fatima ma’asuma (as) tareda alkalamin samahatus sayyid adil alawi ... cigaba Labare daban-daban

23 July 2017: AN KARRAMA AYATULLAH SAMAHATUS SAYYID ADIL ALAWI DA LAMBAR GIRMAMAWA DA GODIYA DA TARIHI.

AN KARRAMA AYATULLAH SAMAHATUS SAYYID ADIL ALAWI DA LAMBAR GIRMAMAWA DA GODIYA DA TARIHI. ... cigaba Labare daban-daban

21 July 2017: sirri daga sirrikan imam sadik as

sirrii daga sirrikan imam sadik tareda alkalamin sayyid adil alawi ... cigaba Labare daban-daban

28 May 2017: Jaridar sautin kazimaini ta fito dga 216-217 watannin rajab –sha’aban sheakara ta 1438 nisan/1yar/harizan 2017

Jaridar sautin kazimaini ta fito daga 216-217 watannin rajab –sha’aban sheakara ta 1438 nisan/1yar/harizan 2017 ... cigaba Labare daban-daban

28 May 2017: MUHADARAR SAYYID ADIL ALAWI 1438 HIJRA KAMARIYA

MUHADARAR SAYYID ADIL ALAWI 1438 HIJRA KAMARIYA
MUHADARAR WATAN RAMADAN TA SAMAHATUS SAYYID ADIL ALAWI DAGA 15 ZUWA 30 GA WATAN RAMADAN KARFE 11 NA DARE ... cigaba Labare daban-daban

20 May 2017: ziyarar sayyid a kasar astiraliya

Sayyid adil alawi cikin jirgin sama bayan sauka a birnin sidini a kasar astiraliya tareda masu karbar baki.
A 17 ga watan sha’aban mai daraja. ... cigaba Labare daban-daban
اَللّهُمَّ کُنْ لِوَلِیِّکَ الْحُجَّةِ بْنِ الْحَسَنِ صَلَواتُکَ عَلَیْهِ وَعَلى آبائِهِ فی هذِهِ السّاعَةِ وَفی کُلِّ ساعَةٍ وَلِیّاً وَحافِظاً وَقائِداً وَناصِراً وَدَلیلاً وَعَیْناً حَتّى تُسْکِنَهُ أَرْضَکَ طَوْعاً وَتُمَتِّعَهُ فیها طَویلاً
gurin daya kunshi abubuwa daban-dan Fayal-fayal na karshe na ji da gani
Fayal-fayal din da akafi budewa
Wasu fayal-fayal
 • |150| Menene hakikanin irfani da falsafa?
 • |149| Menene ayyukan da suka wajabta akan mujtahidi a zamanin gaiba kubra, menene banbanci tsakanin na’ibin imam da wakilin imam shin kun tafi kan na’ibanci da wikalanci?
 • |148| Menene fata da sa rai ta yaya zamu alakanta shi da maudu’in imam Mahdi (as) da daularsa?
 • |147| Menene cikakken yakini (yakinit tam)
 • |146| wanne ayyuka ne na fari da mai suluki zuwa ga Allah zai fara da su?
 • |145| Menene hukunci kan mace cikin bayyanar da karatun sallah da boyewa idan ita macen ta kasance tana yiwa wani sallah ba kanta ba?
 • |144| Shin shi’ar Fatima za su ga haskenta a ranar kiyama ko suma suna daga cikin wadanda za su kau da idonawansu lokacin ketara siradinta.
 • |143| Shin akwai wani dalili yankakke da ke tabbatar da haramcin wa`ke
 • |142| Shin annabi tsira da amincin Allah su kara tabbata gareshi ya kasance yana yiwa kansa sallama da salati?
 • |141| Shin yana halasta yin taklidi da samahatus sayyid sadik shirazi shin yin taklidina da shin a sauke nayin shari’a?
 • |140| : ni da matata munyi jima'I muna Dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
 • |139| menene hukuncin matar datayi auren mut'a kuma tana da miji ?
 • |138| : gameda hakkokin shari'a da ya ratayu kan miji da mata ai mana Karin
 • |137| Tambaya atakaice: yaya nau’ukan shiga jiki da hadewa a mahangar irfani, da kalam da hikimar muslunci suke?
 • |136| Tambaya atakaice: me yasa a musulunci akwai wurare da aka bada dama dukan yaro karami?
 • |135| Yaya zan kubuta daga ciwon fusata kan `ya`yana
 • |134| : shin a wanne lokaci fir'auna ya bada umarni kashe yara maza daga `ya`yan banu isra'ila? Ciki kur'ani mun karanta na'uka biyu na kisan, nau'in kisa a lokacin da musa ya riga ma ya zama annabi har ma ya fara bayyanawa fir'una sakon Allah gareshi cikin sur
 • |133| Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
 • |132| ?menene fasarar suratul kausar
 • |131| gameda hakkokin shari'a da ya ratayu kan miji da mata da Allah ai mana karin bayani Menene hukunchi namijin da ba ya iya biyawa matarsa hakkokinta?
 • |130| Assalamu alaikum ya sayyyid. ni ina bukatuwa da abinda zai hanani saurin fusata wannan matsala na damu na a rayuwance.
 • |129| shin hanyar alheri da gyaruwa ta takaitu cikin karatu a hauza
 • |128| Yadda za ai galaba kan sha`awa jinsi sannan menene mafita daga mutanen da suke yawan ziyartar zaurukan batsa da suke rushe kyawawan dabi`u?
 • |127| Ina bukatar Karin bayani kan wannan jumlar(ina rokon Allah ubangijina da ku da sanya rabona daga ziyartarku ya kansance salati ga Muhammad da iyalansa
 • |126| Menene ra’ayinku kan batun ziyarar Ashura da addua’r tawassul