lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

Taskar Adduoi 5

aduoi don galaba akan zuciya ... cigaba

Taskar Adduoi 4

Addua da zikiri kashi na 4 ... cigaba

Me yasa Imam Ali yayi mubayaa wa Abubakar da Umar

Wani dan wahabiya yayi tambaya cewa idan idan imam ali ne khalifan daya cancanta bayan wafatin annabi meyasa yayi wa abubakar,umar da usman mubaya’a?
Idan yayi hakan ne sabo da kasawa to bai cancanci shugabantan al’umma ba,sabo da shugabanci na bukatan mutumin da zai kula ma matsalolin da ke fiskantar al’umma
Idan kuma kunce zai iya shugabantan al’umma amma bai aikata hakan ba to yayi ha’inci kuma ma ha’inci bai cancanta ya shugabanci al’umma bah,kuma ba za a yarda da maganan sa ba,ku kawo amsa idan kuna da shi?
... cigaba

Taskar Adduoi 3

Zikirin Annabi Yunus ... cigaba

Taskar Adduoi 2

wasu addua dan karin karfin kwakwalwa da karfin hadda ... cigaba

Taskar Adduoi 1

Idan mutum na da wani bukata zai iya yin wanna addu don samin biyan bukatun sa
نلتمس منكم الدعاء ... cigaba

Bayani kan Ayatullah saiyid Adil Alawi

Wannan maqala tana bayani ne kan baiwar da Allah yaba Ayatullah alawi da kuma amfani da yakeyi da wadannan baiwa wurin yin hidindumu da yakeyi kan ilimi ... cigaba

Bakon dakin Allah

Imam Ali bn Abu Talib (a.s.) da ne ga baffan Manzon Allah (s.a.w.a.) kana kuma mai kare shi wato Abu Talib (r.a), da kuma Fatima bint Asad, An haife shi ne a ranar Juma'a 13 ga watan Rajab shekara ta 30 bayan shekarar giwaye a dakin Ka'aba mai girma. ... cigaba

kunya a musulinci

kunya a musulinci ... cigaba

Sallar Istigfari {NIman gafara} da tasirinta.

Sallar Istigfari {NIman gafara} da tasirinta. ... cigaba

Tura tambaya