lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

SAUTIN KIRAN HANKALI-TARE DA AYATULLAH ASSAYID ALI-ALAWI

SAUTIN KIRAN HANKALI-TARE DA AYATULLAH ASSAYID ALI-ALAWI
Na kasance cikin wani dare zaune cikin dakin nazarin karatu (libarary) mallakata bayan `yar wata karamar mudala’a da nayi sai na fara duba wannan dakin nazarin karatu tare da karancin abin da ke cikinta daga litattafai ina ta yin tunani, ina tunani cikin kasantuwar wadannan marubuta wadanda ake kirga su dubbai me yasa suka wallafa dukkanin wadannan litattafai? Litattafan da suka cika dakunan nazarin karatu makil. Wadannan zaurukan nazari da ake kirga su matsayin miliyoyi kowanne zauran nazari cikinta akwai dubban litattafai, me yasa duk sa’ilin da wani sabon littafi ya fito sai jamhur suyi gaggawa su fara karatunsa suyi darasinsa suyi nazarinsa?
... cigaba

gudummawar imam sadik (as) cikin gina al'umma ta gari

بسم الله الرحمن الرحیم
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Gabatarwa
Hukumar umayyawa ta yi rusau mai fadin gaske cikin ginin zamantakewar al’ummar musulmi ta kasance tana rainon kungiyoyin bata da karkacewa daga kan hanyar gaskiya wanda suke harin kwakwalen musulmai da fahimtarsu suka zama silar haifar da bakuwar sakafa cikin musuluci, daga baya kuma sai hukumar abbasiyawa ta dare karagar mulki domin ita ma ta kammala wannan rusau da umayyawa suka fara, sau da yawa da wasu sabbin uslubai, babban abin da ke gaban hakan ma shi ne rushewar zamantakewa da karkatar tunani da na suluki mai girma, imam sadik (as) ya kasance yana da babbar rawar da ya taka cikin yakar wannan barna ta hanyar assasa makarantun ilimi da samar da alakokin zamantakewa domin sake karfa ginin muslunci da zamantakewar da ya karbo daga babansa da kakanninsa tsarkaka.
... cigaba

Addu’a ita ce sirrin ibada

da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Allah mai hikima cikin littafinsa mai daraja yana cewa:
﴿وَإِذَا سَأَلَكَ عِبَادِي عَنِّي فَإِنِّي قَرِيبٌ أُجِيبُ دَعْوَةَ الدَّاعِي إِذَا دَعَانِي فَلْيَسْتَجِيبُوا لِي وَلْيُؤْمِنُوا بِي لَعَلَّهُمْ يَرْشُدُونَ﴾
Idan bayin na sun tambaye ka gameda ni to lallai ni ina kusa-kusa ina amsa addu’a mai addu’a idan ya roke ni su nemi amsawa ta su yi imani dani tsammaninsu sa samu shiriya.
bai buya ba Kalmar (tsammani) ta zo a mukamin tabbatuwa da yankewa, saboda sanin Allah da kewayarsa ga komai da komai, kadai dai an yi amafani da Kalmar ne domin fasaha da balaga kamar yadda hakan ya ke a muhallinsa, shiriya ta zo ne sakamakon shimfida da ta gabata a farkon ayar mai daraja, sai a lura.
... cigaba

Sirri daga sirrikan imam sadik (as)

Siiri daga cikin sirrikan imam sadik (as) tareda alkalamin sayyid adil alawi ... cigaba

Hankali a mahangar makarantar imam kazim (as)

Ina farawa da sunan Allah mai rahama mai jin kai tsira da aminci su tabbata ga mafificin halittunsa muhammadu da iyalansa zababbu tsarkaka, tsinuwa madawammiya ta tabbata ga makiyansu baki dayansu har zuwa ranar tashin kiyama. ... cigaba

KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI (AS)

Allah madaukaki ya yi gaskiya manzonnsa ma mai karamci ya yi gaskiya mu munyi shaida kan hakan muna masu nuna godiya sannan dukkanin godiya ta tabbata ga Allah ubangiji talikai Da sunan Allah mai rahama nmai jin kai
Ubangiji madaukakin sarki cikin littafinsa mai girma da hikima mai zartarwa da tabbatar da maganarsa yana cewa:
﴿ اللَّهُ نُورُ السَّمَوَاتِ وَالأَرْضِ مَثَلُ نُورِهِ كَمِشْكَاةٍ فِيهَا مِصْبَاحٌ الْمِصْبَاحُ ﴾.
Allah shi ne hasken sammai da kasa misalin haskensa kamar misalin tagine da aka ajiye fitila ciki.
Manzon Allah (s.a.w) ya ce: cikin daman al’arshi anyi rubutu da koren launi cewa husani ne fitila shiriya jirgin tsira..
... cigaba

Kowacce rana ashura ce kowacce kasa ma karbala ce



Allah matsarkaki madaukaki ya ce:
﴿أَلَمْ تَرَى كَيْفَ ضَرَبَ اللَّهُ مَثَلاً كَلِمَةً طَيِّبَةً كَشَجَرَةٍ طَيِّبَةٍ أَصْلُهَا ثَابِتٌ وَفَرْعُهَا فِي السَّمَاءِ *تُؤْتِي أُكُلَهَا كُلَّ حِينٍ بِإِذْنِ رَبِّهَا: ﴾
Ashe baka ga yandaAllah ya buga misali da kalma tsarkakka kamar misalin tsarkakka bishiya ce wadda asalinta ke tabbatacce reshenta kuma yana sama tana bada abincinta da izinin ubangijinta
... cigaba

Haqiqanin Ruhi

wannan maqlala na magana ne akan haqiqanin ruhi na dan adam ... cigaba

ME YASA YAN SHIA SUKE KIRAN SUNAN YAYAN SU DA ABDU ALI KO ABDU ZAHRA……..?

Yan shi’a suna sanya wa yayan suna irin su abdu ali abdu rasul …….. menen dalilin su na haka bayan munsan cewa Allah ne kawai ya cancan ci ya kasance yana da Abd ... cigaba

Addu’o’I da zikiri kan Karin Soyayya a tsakanin ma'aurata

Adduo'i da zikiri don neman karin danqon soyayya tsakanin maurata ... cigaba

Tura tambaya