sababun labare
- Labarai » Laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye cikin dandali sadar da zumunci na Instagram
- Labarai » Muhadarorin Samahatus Assayid Adil-Alawi cikin watan Ramadan Mai albarka a shekara ta 1442 hijiri
- Labarai » Allah ya farantawa kwanakinmu da naku, muna farin cikin nuna murna da farin ciki ga al’umma musulmi shi’a da sunna kan haihuwar Imam Mahadi
- Labarai » MUNA TAYA KU MURNAR TUNAWA DA RANAR HAIHUWAR IMAM HUSAINI A.S
- Labarai » Allah ya faranta kwanakinku da namu cikin tunawa da ranar da aka aiko da Annabi
- Labarai » Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar kofar samun biyan bukatu Imam Musa Alkazim (A.S)
- Labarai » muna taya gurguzun al’ummar musulmi murnar zagayiwar ranar haihuwar Sarkin Muminai Aliyu BN Abu Talib amincin Allah ya tabbata a gareshi
- Labarai » Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahada wafatin Assayida Zainab diyar Sarkin Muminai amincin Allah ya tabbata a gareshi
- Labarai » Muna taya ku murna da farin ciki da haihuwar Imam Muhammad Jawad amincin Allah ya tabbata a gareshi.
- Labarai » Sabon littafi mai suna (Ruhul Inaba fi Tafsiril Du’a Sari’ul Ijaba) wallafar Samahatus Assayid Adil-Alawi
- Labarai » Ubangiji ya faranta kwanakinku bisa zagayowar ranar haihu war Assayada Fatima Zahara amincin Allah ya tabbata a gareta
- Labarai » Munasabar tunawa da nasarar juyin juya halin muslunci a cikin Iran
- Labarai » Cikin taimakon Allah da talalfinsa Assayid Adil ya fara bada bahasul Karijul Usuli cikin sabuwar Daura a shekara ta 1442 hijiriya
- Labarai » Shahadar Fatima Azzahra A.S
- Labarai » Lokutan shiryye-shiryen Aklak da Akidu na Samahatus Assayid Adil-Alawi da zai kasance a tashar Alkausar ta tauraron `dan Adam
Labarun da ba tsammani
- Labarai » kissoshin bayin Allah Salihai nagargaru tare da Assayid Adil-Alawi (h)
- Labarai » SABUWAR SHEKARAR MUSLUNCI 1441 TARE DA DAWOWA KARATU DAGA RANAR ASABAR 14 GA WATAN MUHARRAM
- munasabobi » Muna taya daukacin al'ummar musulmi murnar zagayowar ranar haihuwar Imam Bakir amincin Allah ya kara tabbata a gareshi
- munasabobi » mauludin imam Bakir (as)
- Labarai » TUNAWA DA WAFATIN MANZON ALLAH DA DANSA IMAM HASSAN (A.S)
- Labarai » Bikin bajakolin litattafai na kasa da kasa da zai kasance a Jami’ar Ahlil-baiti (as)
- Labarai » Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Hassan Askari amincin Allah ya tabbata a gareshi
- Labarai » juyayin wafatin sayyida zainab Alkubra
- Labarai » Za a fara zaman makokin shekara-shekara da aka saba yi dangane da tunawa da wafatin babban malamin addinin muslunci Ayatullahi Sayyid Ali Alawi (rd)
- Labarai » Watan Muharram Mai Alfarma shekara 1442 wata ne na bakin ciki da kuka
- Labarai » Sayyid Adil-Alawi zai hau minbari don yin lacca kan Munasabar tunadawa rasuwar mawakin Ahlil-baiti Sayyid Muhammad Bakir Alawi
- Lacca » Fatima zahara madubin kyawun Allah girmansa ya girmama
- Labarai » Taron sada zumunci
- Labarai » Muna taya daukacin al'ummar musulmi murnar zagayowar ranar haihuwar shugabanmu maulanmu aliyu ibn Muhammad hadi annakiyu amincin Allah ya tabbata gareshi
- Labarai » SABUWAR SHEKARA 1440 HIJRIYYA GA SAYYID ADIL-ALAWI
Labarai wanda akafi karantawa
- munasabobi » Ma'asumiyya Haura'u Zainab amincin Allah ya kara tabbata gare ta tare da Alkamin-samahatus sayyid Adil Alawi
- Labarai » Imam mahadi(af) da tsawon rayuwa a binciken sabuwar mahanga-tareda alkalamin sayyid adil alawi
- Sanarwa » Bude Bajakoli na litatafai na duniya karo na bakwai
- Labarai » Litatafan da aka buga
- Labarai » Muna taya daukacin al’ummar musulmi murnar haihuwar imam mai tausayi sarki aliyu ibn musa arrida amincin Allah ya tabbata gare shi
- Labarai » juyayin wafatin sayyida zainab Alkubra
- Labarai » Sirri daga sirrikan manzon Allah tsira da amicin Allah su kara tabbata gare shi da iyalansa-tare da alkalamin samahatus sayyid Adil-Alawi (dz)
- munasabobi » Soyayyar Husaini (as)ta haukatar da ni
- Labarai » Sayyid Adil Alawi ya halarci wurin karatun Al’qurani
- Labarai » jan hankali ko fadakarwa ga masu wa'azi
- Labarai » SIRRIN RANAR ASHURA
- Labarai » Sakon ta'aziyya
- Labarai » An wallafa mujallar kazimain me lamba 204/205 na watan rajab da shaaban na shekaran 1437H wanda yayi dai dai da shekaran 2016
- Lacca » Fatima zahara madubin kyawun Allah girmansa ya girmama
- Labarai » Ubangiji ya gwabunta ladanmu da naku da tunawa da ranar shahadar kofar biyan bukatu imam musa alkazim(as).
Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da wafatin Manzon Allah (s.a.w) da kuma sh
Ankarbo daga Manzon Allah (s.a.w)
«ثلاثة من مكارم الأخلاق في الدنيا والآخرة : أن تعفو عمّن ظلمک ، وتصل من قطعک ، وتحلم على من جهلک »
Abubuwa guda uku suna cikin kyawan dabi'u duniya da lahira: kayi afuwa kan wanda ya zalunceka, ka sadar da zumunci da wanda yanke maka zumunci, kayi hakuri da dauriya kan wanda ya jahilceka.
Daga Imam Rida (a.s)
«من حاسب نفسه ربح ، ومن غفل عنها خسر، ومن خاف أمن ، ومن اعتبر أبصر، ومن أبصر فهم ، ومن فهم علم ، وصديق الجاهل في تعب ، وأفضل المال ما وفى به الغرض ، وأفضل العقل معرفة الإنسان نفسه ، والمؤمن إذا غضب لم يخرجه عضبه عن حقّ ، وإذا رضي لم يدخله رضاه في باطل ، وإذا قدر لم يأخذ أكثر من حقّه »
Duk wanda yayiwa kansa hisabi yaci riba, duk wanda ya gafala daga yiwa kansa hisabi yayi hasara, duk wanda yaji tsoro ya aminta, duk wanda ya fadaku ya gani ya basirantu, duk wanda basirantu ya fahimta, duk wanda ya samu fahimta ya samu ilimi, Abokin Jahili yana cikin wahala, mafi falalar dukiya wacce aka cimma buri da ita, mafi falalar hankali shine mutum ya san kansa, shi Mumini idan yayi fushi fushinsa baya fitar da shi daga kan gaskiya, idan ya yarda yardarsa ba ta shigar da shi bata, idan ya samu iko baya daukar fiye da hakkinsa.
Daga Imam Hassan Almujtaba amincin Allah ya tabbata a gareshi:
Daga cikin kyawawan halayen Mumini akwai karfi cikin addini, da karamci cikin tausasawa, da yankewa cikin ilimi, da shahara cikin hakuri, da yalwata cikin ciyarwa, da tsakatsaki cikin ibada, da kauracewa kwadayi, da kyautata cikin daidaito, baya zalunci kan wanda yake kiyayya da shi, baya yarda ya sabawa Allah sabida son wani, baya da'awar abinda ba nasa ba, baya inkarin hakkin da yake kansa, baya kifce baya yafice, mai kushu'I cikin sallah, mai yalwatawa cikin zakka, mai yawan godiya cikin yalwar hali, mai hakuri lokacin bala'I, mai gamsuwa da abinda uyake a hannunsa, fusata bata kwadayi cikinsa, basa hada waje n zama da rowa, yana cudanya da mutane domin Karin ilimi, ya kame bakinsa domin ya kubuta, idan aka zalunce shi sai ya barwa Allah ya daukar masa fansa.
ahadar jikokinsa Imam Hassan Almujtaba da Imam Rida (a.s