1 May 2021: Laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye cikin dandali sadar da zumunci na Instagram

Laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye cikin dandali sadar da zumunci na Instagram ... cigaba Labare daban-daban

13 April 2021: Muhadarorin Samahatus Assayid Adil-Alawi cikin watan Ramadan Mai albarka a shekara ta 1442 hijiri

Muhadarorin Samahatus Assayid Adil-Alawi cikin watan Ramadan Mai albarka a shekara ta 1442 hijiri ... cigaba Labare daban-daban

30 March 2021: Allah ya farantawa kwanakinmu da naku, muna farin cikin nuna murna da farin ciki ga al’umma musulmi shi’a da sunna kan haihuwar Imam Mahadi

Allah ya farantawa kwanakinmu da naku, muna farin cikin nuna murna da farin ciki ga al’umma musulmi shi’a da sunna kan haihuwar Imam Mahadi ... cigaba Labare daban-daban

23 March 2021: MUNA TAYA KU MURNAR TUNAWA DA RANAR HAIHUWAR IMAM HUSAINI A.S

MUNA TAYA KU MURNAR TUNAWA DA RANAR HAIHUWAR IMAM HUSAINI A.S ... cigaba Labare daban-daban

12 March 2021: Allah ya faranta kwanakinku da namu cikin tunawa da ranar da aka aiko da Annabi

Wani gutsiri daga littafin Sima’ur Rasul A’azam Muhammad fi Kur’anin Kareem:
Manzon Allah (s.a.w) cikin motsin al'umma. ... cigaba Labare daban-daban

9 March 2021: Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar kofar samun biyan bukatu Imam Musa Alkazim (A.S)

Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar kofar samun biyan bukatu Imam Musa Alkazim (A.S) ... cigaba Labare daban-daban

1 March 2021: muna taya gurguzun al’ummar musulmi murnar zagayiwar ranar haihuwar Sarkin Muminai Aliyu BN Abu Talib amincin Allah ya tabbata a gareshi

muna taya gurguzun al’ummar musulmi murnar zagayiwar ranar haihuwar Sarkin Muminai Aliyu BN Abu Talib amincin Allah ya tabbata a gareshi ... cigaba Labare daban-daban

28 February 2021: Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahada wafatin Assayida Zainab diyar Sarkin Muminai amincin Allah ya tabbata a gareshi

Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahada wafatin Assayida Zainab diyar Sarkin Muminai amincin Allah ya tabbata a gareshi ... cigaba Labare daban-daban
اَللّهُمَّ کُنْ لِوَلِیِّکَ الْحُجَّةِ بْنِ الْحَسَنِ صَلَواتُکَ عَلَیْهِ وَعَلى آبائِهِ فی هذِهِ السّاعَةِ وَفی کُلِّ ساعَةٍ وَلِیّاً وَحافِظاً وَقائِداً وَناصِراً وَدَلیلاً وَعَیْناً حَتّى تُسْکِنَهُ أَرْضَکَ طَوْعاً وَتُمَتِّعَهُ فیها طَویلاً
gurin daya kunshi abubuwa daban-dan Fayal-fayal na karshe na ji da gani
Fayal-fayal din da akafi budewa
Wasu fayal-fayal
  • |682| Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
  • |681| Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
  • |680| Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
  • |679| Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
  • |678| Barin karatun Hauza
  • |677| ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
  • |676| Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
  • |675| Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
  • |674| Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
  • |673| Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
  • |672| . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
  • |671| Yanzu muna karshen zamani Kenan
  • |670| Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
  • |669| shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
  • |668| Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
  • |667| Mene ne hukuncin sallar gaisuwa ga masallaci cikin mikatin Madina idan sallar Magariba da Isha suka zama wajibi
  • |666| Idan ana bin mutum salloli da suka gabata a shekarun baya shin yafi dacewa ya rama su maimakon yin ayyukan mustahabbi a watan Ramadan
  • |665| Mene ne hukuncin wanka da sallar ranar idin Nairuz
  • |664| Akwai wani fili da yake mallakar hukuma sakamakon bukatuwar mutanen yankinmu zuwa gareta sai muka gina Husainiya domin yin sallah shin sallar da akayi cikinta ingantacciya ce
  • |663| Mene ne hukuncin sallar matafiyi mene ne hukuncin sallata idna na dawo gida banyi sallah ba
  • |662| Shin ya halasta a karanta suratul Iklasi da Kafirun cikin sujjada
  • |661| Mene ne hukunci mace cikin bayyanar da karatu da boyewa cikin sallar niyaba
  • |660| Takaitaccen tarihin ba’arin Malamai cikin yanda suke kwadayi da rawar jiki cikin yin sallah akan lokacinta
  • |659| Surorin da suke mustahabbi a karanta su cikin sallolin na fila na kullum
  • |658| Yaya zan tsaftace zuciyata a cikin sallah