mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mene ne hukuncin sallar matafiyi mene ne hukuncin sallata idna na dawo gida banyi sallah ba

Salamu Alaikum
Waus lokutan ina tafiya garin da yake kusa-kusa da garinmu da nesan kilomita 40 sannan a wasu lokuta mai kiran sallah yana kiran sallah a daidai lokacin nake a can to mene ne hukuncin sallata a can?
Mene ne hukuncinta idan na dawo gida banyi sallah a can ba?
Allah ya datar daku.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Duk inda ka samu kanka kayi sallar da take wajibi a kanka, idan ka samu kanka cikin hukunci matafiyi to sai kayi kasaru, idan kuma kana garinku to ka cika sallah.

Allah ne masani.

Tarihi: [2021/4/26]     Ziyara: [479]

Tura tambaya