mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?

Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?

Yakamata ta cigaba da hakuri da addu’a da tawassul domin Allah ya shurye shi mai yiyuwa wata rana Allah ya shirye shi sai cewa dai ba tada hakkin ta hana shi saduwa da kanta mutukar bata haila amma zata iya neman da ya saketa sai tabiya shi sadaki kamar yadda yazo a addini waanna shine irin sakin da ake kira da kul’I wato wanda mace take nema da mijinta ya saketa domin neman Karin bayani mai tambayar zata iya komawa ga Risala amaliyya.

Tarihi: [2015/4/5]     Ziyara: [4522]

Tura tambaya