mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin mutum zai iya shiga bayi (toilet) dauke da wayar talefon da cikinta akwai kammalallen kur’ani mai girma

Salam Alaikum

Shin mutum zai iya shiga bayi (toilet) dauke da wayar talefon da cikinta akwai kammalallen kur’ani mai girma?

Shin mutum zai iya shiga bayi (toilet) dauke da wayar talefon da cikinta akwai kammalallen kur’ani mai girma?

Da sunan Allam mai rahama mai jin kai

Idan ya zamanto bai yi niyyar wulakantar da kur’ani mai girma da keta alfarmarsa a al’adance ba to babu matsala a ciki

Tarihi: [2018/4/14]     Ziyara: [827]

Tura tambaya