mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

YA HALASTA A YI AMFANI DA KUDADEN MAUKIBIN HUSAINI A MIKA SU GA HASHADUL SHA’ABI

Salamu Alaikum
Akwai wani mutum suna da maukibin Imam Husaini (a.s) suna tara kudade don daukar nauyin wannan maukibi, shin yana halasta a debi kudaden da aka tara su domin dafawa maziyarta Husaini (a.s) abinci a mika su ga dakarun kare kasa (Hashadul Sha’abi

 

Salamu Alaikum

Akwai wani mutum suna da maukibin Imam Husaini (a.s) suna tara kudade don daukar nauyin wannan maukibi, shin yana halasta a debi kudaden da aka tara su domin dafawa maziyarta Husaini (a.s) abinci a mika su ga dakarun kare kasa (Hashadul Sha’abi) ?

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

An bani labarin cewa Assayidul Sistani (d.z) ya halasta yin hakan kuma shi Assayid shi ne mafi sanin abinda yake kaikawo da gudana a Iraki, saboda haka babu laifi ga haka za a samu lada kan yin hakan da yardarm Allah matukar wannan tabarru’I bai kasance kebantacce ga Maukibai ba ko ciyar da masu zaman makoki abinci.

Allah ne masani.

Tarihi: [2019/10/19]     Ziyara: [459]

Tura tambaya