mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

SHIN YA HALASTA A AURI KANKANUWAR YARINYA


Salam Alaikum shin ya halasta a aurar da kananan yara mata

 

Salam Alaikum shin ya halasta a aurar da kananan yara mata

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

Sharia ta halasta hakan sai dai cewa bai halasta a sadu da su sai bayan sun cika shekaru tara da haihuwa a lissafin watan muslunci, ihtiyadi shine a bari su kai ga balaga da nunar hankali da cika cikakken tanadi na ruhi da gangar jiki ga aure,

Wurin Allah muke neman taimako.

 

Tarihi: [2019/10/26]     Ziyara: [501]

Tura tambaya