mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Neman zuriya

ina da `ya`ya biyu amma duk mazaje ne ina burin Allah ya azurtani da diya mace shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zanyi don samun biyan wannan bukata


 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Wannan al’amari ya ta’allaka da iradar Allah shine wanda yake azurta wanda yaso da `ya`ya maza ya azurta wani da `ya`ya mata, sai dia cewa tareda haka ku roki Allah daga falalolin sa hakika shi yana goge abinda ya so ya kuma tabbatar da abin da ya so a wurin sa asalin littafi yake, ku rungumi yin addu’a da cewa Allah ya azurtaku da diya lafiyayya  saliha nima zan taya da yin addu’a kan hakan, Allah ne mai taimako.


Tarihi: [2018/8/4]     Ziyara: [815]

Tura tambaya